Usm
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Usm, Health/Beauty, Zoo, Kano.
02/10/2021
Happy independence to all Nigeria people Muna rokon Allah ya jikan mazan jiya kuma ya Maimai tama irin wa annan shuwagabanin a kasar mu Najeriya ya Allah kabamu zaman lafiya mai daurewa najeriya kasar mu albarkacin fiyayyen halitta Na Annabi Yace amiiinn 🤲🤲🤲
🙏 Daga🙏naku🙏Hudu Gombe Hudu Gombe
29/09/2021
ZAMU KAFA SABUWAR MAJALISSAR ƊINKIN DUNIYA TA ƘASASHEN MUSULMI ZALLAH MAI SUNA MUSLIM UNITED NATIONS—Erdogan
Shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyib Erdogan, ya bayyana cewa tunda majalissar ɗinkin duniya, ba za ta iya share hawayen ƙasashen Musulmin duniya ba to bata da amfani suci gaba da zama a cikinta, duba da yadda ake ta hallaka musulmin ƙasar Palasɗinawa, wanda Isra'ila ke yi amma ba tare da majalissar ɗinkin duniya ta ɗauki wani mataki na hana faruwar hakan ba.
In ji Erdogan, ya zama wajibi mu kafa sabuwar majalissar ɗinkin duniya ta (Muslim United Nations? domin kuwa abubuwan da ake yi na kisan musulmi tare da aibata su da sunan ƴan ta'adda hakan ba abun da zamu kyale bane, in ji shi, a wani jawabi da yayi a daren jiya a kafar talabijin ɗin kasar.
Kunji fa shin kuna goyon bayan ɗaukar wannan mataki kuwa?
Muna fatan Allah ya taimaki wannan bawa na sa dake son kare addinin Musulunci da Musulmi ameen.
20/09/2021
20/09/2021
Alummar garin Unguwar Duniya dake yankin karamar hukumar Dawakin kudu sun ce ba za ayiwa yaransu allurar rigakafin cutar Shan inna ba har sai an samar musu da hanya domin magance zaizayar kasa dake barazana ga gidajensu gami da gonakinsu.
Ku kasance tare da Shamsiyya Abdullahi Nepa domin sauraren cikakken wannan labari da ma sauran labaranmu da misalin ƙarfe 10 na wannan safiya.
20/09/2021
Nayi Nadamar Dawowa Nigeria Na Amshi Mukami acikinta.
Shaikh Isah Pantami
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Telephone
Website
Address
Zoo
Kano