Jibson

Jibson

Share

Jibson 👨‍🎨Artist
😂 Comedian
Director 👍
Content Creator( Dm For Business )

11/05/2026
10/05/2026

Alhamdulillah registration Ta Sauka ina kira ga magoya bayan NDC party kowa yaje ya mallaki register kafin su tufe yi Jibson

Photos from Jibson's post 10/05/2026

Alhamdulillah Mun Gudanar Da Taron NDC Repoters 44 Local Government Na Jahar Kano State Mai Albarka Allah Yabamu Nasara Ameeeeeen Jibson Ummi karama

Photos from Jibson's post 10/05/2026

Alhamdulillah Mun Gudanar Da Taron NDC Repoters 44 Local Government Na Jahar Kano State Mai Albarka Allah Yabamu Nasara Ameeeeeen Jibson

10/05/2026

Zaka iya Aure Na Jibson

10/05/2026

CIGIYA: Ana Cigiyar Wannan Matashiya, Amira Da Ta Bar Gidansu Tun Jiya Asabar Har Yanzu Babu Labarinta

Idan Allah Ya Sa An Ganta Ana Iya Tuntubar Wadannan Lambobin Domin Karin Bayani:
07035144055

0816 525 5297

09165076939

Allah Ya Sa A Dace! Jibson

10/05/2026

Salati Goma Ga Annabi Kuma Kunajin haka A Masallacin Anguwarku Idan Anyi Sallah ? Jibson

10/05/2026

Yanzu abin da ya rage shi ne zaɓen fitar da gwani tsakanin ƴantakarar uku, domin fuskantar Tinubu na APC da kuma wanda NDC za ta tsayar.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4tm9sOR

10/05/2026

C Joseph Vijay, jagoran jam'iyyar TVK (Tamilaga Vettri Kazhagam), ya sha rantsuwar k**a aiki a gaban dubban magoya bayansa a Chennai, babban birnin jihar.

Karin bayani - https://bbc.in/4cZCZcm

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Kano