Taska

Taska

Share

Dubban Hanyoyi na Dabarun saukake Fahimtar rayuwa.

17/05/2026

Wallahi har cikin raina ina jin cewa idan na auri uarinya yar kasa da shekara ashirin k**ar na zalunceta ne, sabofa ni na wuce talatin ๐Ÿง

Gashi kuma suna burgeni
Yan shila yan shilan nan!๐Ÿ™†โ€โ™‚๏ธ

Photos from Taska's post 17/05/2026

Don Allah nawa ne kiyasin farashin madaidaicin Ragon layya a yankinku?

15/05/2026

๐—ฌ๐—ฎ๐—ฑ๐—ฑ๐—ฎ ๐˜„๐—ฎ๐˜๐—ฎ ๐—บ๐—ฎ๐˜๐—ฎ ๐˜๐—ฎ ๐—ฏ๐˜‚๐—ฟ๐—ด๐—ฒ ๐˜„๐—ฎ๐˜€๐˜‚ ๐—น๐—ฒ๐—ฏ๐˜‚๐—ฟ๐—ผ๐—ฟ๐—ถ ๐˜๐—ฎ ๐—ต๐—ฎ๐—ป๐˜†๐—ฎ๐—ฟ ๐—บ๐˜‚๐—น๐—ธ๐—ฎ ๐—บ๐˜‚๐˜€๐˜‚ ๐˜๐˜‚๐˜„๐—ผ ๐˜†๐—ฎ ๐˜€๐—ฎ๐—ธ๐—ฎ ๐˜€๐˜‚ ๐—บ๐˜‚๐—ฟ๐—บ๐˜‚๐˜€๐—ต๐—ถ๐—ป ๐—ป๐—ถ๐˜€๐—ต๐—ฎ๐—ฑ๐—ถ ๐—ธ๐—ฎ๐—ณ๐—ถ๐—ป ๐—ฑ๐—ฎ๐—ด๐—ฎ ๐—ฏ๐—ฎ๐˜†๐—ฎ ๐˜€๐˜‚ ๐˜€๐—ฎ ๐—บ๐—ถ๐˜€๐—ต๐—ถ ๐—ต๐—ฎ๐—ป๐—ป๐˜‚ ๐˜€๐˜‚ ๐˜๐—ฎ๐—ฑ๐—ฎ๐˜€๐—ต๐—ถ

๐•ฒ๐–”๐–”๐–‰ ๐–๐–”๐–‡ ๐–’๐–†๐–™๐–†๐–“ ๐–Ž๐–“๐–๐–Ž๐–“๐–Ž๐–ž๐–”๐–ž๐–Ž๐–“ ๐–†๐–˜๐–†๐–‘๐–Ž ๐Ÿ˜‡

14/05/2026

ฦ˜owace ฦ™asa da gudunmawar da ta bawa duniya.

ฦ˜asar Germany ๐Ÿ‡ฉ๐Ÿ‡ช ta haskaka Duniya da M. Einstein.
ฦ˜asar Portugal ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น : C. Ronald
ฦ˜asar Italy ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡น : M. Galileo

Da me ฦ™asarka ta haskaka Duniya?

12/05/2026

Na san akwai wadanda ba sa sona sosai akwai kuma wadanda suke yi na....

Don Allah idan na fito takara za ku zabeni??

Ta nan zan gwada na gani in zan yi nasara ko ba zan yi ba, saboda kar na yi asaran miliyoyin kudin yankan katin primary election.

Na fito za ku zabeni ko na rabar da kudin kawai a nan kowa ya huta...๐Ÿ˜…

12/05/2026

Bincike ya nuna Hausawa da ma al'ummar musulmi gaba daya ba sa sanya wa yara mata suna da yake farawa da harafin ( G )
Babu sunan ฦดa mace (sunan yanka) da yake farawa da G!!!

11/05/2026

Wai yaushe yan Afrika za mu yi hankali ne๐Ÿคฆ๐Ÿฝโ€โ™‚๏ธ
Wannan dokiyar wani dan afrika ya je har kasar Rasha ya sayota kuma saboda tsabagen raina arzikin yankinmu...
Dan Allah dwaki nawane s**a fi wannan kyau a Kano ?!

Abin ban haushi ma shine yadda mutane suke ta yin dandazon zuwa ganin wannan dokiyar.
Har tsakar dare ya k**a mutane wai sun zo ganin baturiyar dokiya... ๐Ÿ˜’

10/05/2026

Yadda likitoci s**ayi dandazo a kaina sak**akon wani katafaren taga na karfe da ya yi kaciษ“ir da kaina ya farfasa min kai......

Na buฦ™aci a kwantar da ni har in sami lafiya amma likitoci sun yi gamayya akan na koma gida babu damuwa.

10/05/2026

Masha Allah!!!
Allah ya azurtani da yarinya mace a cikin wata hudu da ban sami hawa Facebook ba...

Duk da haka muna nan dai muna fatan Allah ya kawo abokiyar zama kyakkyawa ๐Ÿ˜‹

29/04/2026

Allahu Akbar
Baki fentin ๐Ÿ˜…
Wannan dattijon da kuke gani ba karamin mai arziki bane!
Takalminshi asalin na soso ne, wallahi yana rataya da wata jaka da ya zuba kayanshi a tsawon tafiyan da muka yi da shi na yi, na yi ya bani na rike masa amma ya ki yarda. Ya ce a a ya gode.

Ya gina mana babban gidan marayu da asibiti da makaranta da masallaci duk a wuri daya...
Masha Allah ๐Ÿ˜Š

29/04/2026

Yau zan fadi gaskiya
Wannan yarinya da kuke gani ba wai diyata bace! Matata ce (to be) InshaAllah.

Ita nake jira ta dan kara girma.

Want your practice to be the top-listed Law Practice in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano
810241