Falgore Anas

Falgore Anas

Share

ANAS UMAR FALGORE

10/02/2026

Big shout-out to my newest top fans! Nafiu Mazaji Dawanau, Muhammad Adamu Gabarin, Mubarak A Ibrahim

11/01/2026

With Hadiza Isyaku – I'm on a streak! I've been a top fan for 14 months in a row. 🎉

14/12/2024

I gained 316 followers, created 26 posts and received 87 reactions in the past 90 days! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉

03/12/2024

WATA SABUWA: Mijin Dazai Aureta Ya Fasa Saboda Comment Din Ta A Facebook

Wani saurayin da aka samusu rana da wacce zai aura. Ya fasa auren mako guda a daura musu auren saboda sharhin data yi a shafin Facebook.

Budurwar tasa ta shiga wani shafi ne da aka nemi jin ra'ayin mata ko zasu iya cin amanar mazansu akan naira miliyan 1? A yayin ta rubuta koment tace," Sosai kuwa zan iya cin amanar mijina. Miliyan 1 na naira fa ba karamin kudi bane".

Wannan ra'ayin nata ya jawo mata bakin cikin dana sani bayan wani da yasanta yake abota da wanda zai aureta yayi tagging dinsa a koment din nata. Wanda hakan ya kawo karshen shirinsa na aurenta.

Wannan lamarin daya dace mata su dauki darasi akansa na yadda suke kuskuren wajen rubuta wasu abubuwan da zai iya jawo musu yin da sun sani.

Photos from Falgore Anas's post 03/12/2024

Adaidai Lokacin da Gwamnatin Jahar Kano tasoke sunan Yusuf Maitama sule University da kuma nuna gazawarsa da gudunmawar da yabawa Al'ummar Arewa da Nigeria,

Shikuma Maigirma Jagoran Arewacin Nigeria wato Sanata Barau I. Jibrin Maliya yakai kudurin kafa sabuwar Jami'a anan Kano din maidauke dasunan MAITAMA SULE domin karramawa gareshi.

Thank you maigirma Dsp Sen Barau Maliya
Garkuwan Ilimin Nigeria.

Kamalu Zugachi.

03/12/2024
30/11/2024

😅😅😅😅

28/11/2024

Big shout-out to my newest top fans! Muhammad Adamu Gabarin, Mubarak A Ibrahim

07/09/2024

Babbar shela ga sababbin manyan masoyana! Sharifa Muhammad, Nafiu Mazaji Dawanau, Muhammad Adamu Gabarin

05/09/2024

Babbar shela ga sababbin manyan masoyana! Sharifa Muhammad, Nafiu Mazaji Dawanau, Muhammad Adamu Gabarin, Mubarak A Ibrahim

Want your business to be the top-listed Grocery Store in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Zooroad
Kano