Junaidu Rabiu Musa media team
Awajen Allah muke nema duk abunda yabamu shine namu,
07/04/2025
Me gidan mu me shareana kukan mu, Allah yakara suttura Dan Ogah
12/03/2025
IDAN AN KYAUTATA MAKA KA YABA BABU SHAKKA
HON Junaidu Rabiu Musa Kacika jagora Na kwarai
Muna masu godiya tareda yaba maka (Dan Oga) bisa namijin kokari dakai danganin ka kyautatawa masoyanka
Shiba Chairman ba
Ba House of Assembly ba
Ba House of representatives ba
Ba Councillor ba
Ba Supervisory Councillor ba
Amma burinsa yaza'ai ya muamulance ka dakyau da gaskiya, yaza'ai ya kyautatawa mabiyansa, muna kara godiya me yawa
Sannan Sauran ỳan uwa wadanda basu jimuba Sukara yimana hakuri Akwai wani shirin Anan kusa in sha Allahu
Saboda yanayi Na Alummah
HON JUNAIDU RABIU MUSA ALLAH YAY MAKA ABINDA
ZATO BAI TABA ZATABA NA ALKAIRI ALBARKACIN WANNAN WATA MAI TARIN ALBARKA 🙏
✊️Abubakar Usman Bacirawa
💪Dan oga media Team
02/09/2024
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM.
DUKKAN YABO DA GODIYA TA TABBATA GA MAHALICCI ALLAHU.
DAYA BAMU IKO NA KAIWA GA WANNAN MATAKI CIKIN YARDAR SA MAI GIRMA HONOURABLEJunaidu Rabiu Musa (DAN OGA)
MAI ALLAH
YASAMU DAMAR KARƁAR FORM DINSA NA TAKARAR CHAIRMAN.
MUNA ROKON ILAHU YA TABBATAR MANA DA WANNAN KUJERA DAN ISAR MANZON ALLAH.
Signed by
2/Sept/2024
11/08/2024
Komai Yana da lokaci,
Allah yasa mun fara asa'a,
Ajiya kenan bayan kaddamar da takarar da muka a ofishin jam'iya na Karamar hukumar Mai albarka,
Wan taron yasami Sanya war albarka da manyan mutane masu daraja, ciki Wanda s**a sami halastar wannan taro Harda mai gayya mai aiki wato shugaban jam iyar Karamar hukumar , Alhaji bilyaminu Umar Bachirawa, tare da rakiyar shugabancin a matakin kowacce mazaba ta wannan Karamar hukumar,
Bayan haka akwai manyan mutane da masu ruwa da tsaki a wannan jam iyar tamu ta NNPP mai albarka,
Muna rokon Allah ya sanya alkhairi awannan tafiya,
Allah yabamu sa a,
Allah ya maida kowa gida lfy,
,
09/08/2024
DA ALLAH MUKA DOGARA CHAIRMAN MAI JIRAN KUJERAR ƘARAMAR HUKUMAR UNGOGO
KA CHANCHANTA UNGOGO BABU NADAMA BABU DANA SANI SAI KUNYI GODIYA BISA SAMUN JAJURTACCEN JARUMI NAGARI NA KOWA.
ALLAH YA TABBATAR MANA DA KAI A MATSAYIN SHUGABAN MU A UNGOGO
Dan Oga social media team,
23/07/2024
Me k**ar zuwa kan aika,
Dame k**a ake Kota,
Allah muna rokonka kaiwa jagoranci dukkan nin Al amuransa kabashi shugabancin Karamar hukumar Mai albarka, kana kayi ruko da hannayen sa🙏
22/07/2024
Idan ka riqe gaskiya kuma ka kyautata mu'amala mutane, zasuyi kewarka ko bayan baka nan,
19/07/2024
Amfani da lokaci ke haifar da rayuwa mai amfanii.
Ko mu jima ko mu dade zakuce nafada muku, ungogo tayi dacen zakin da babu tamkarsa,
gyara shine a gabansa,
ungogon itace a zuciyarsa,
Al'ummar sune ruhinsa.
Ungogo ba dana sani
Ungogo sai sambarka.
Allah ya lamunce maka.
Ya tabbatar maka da kujera chairman ungogo insha Allah
Signed
19/jul/2024.
16/07/2024
Saura kiris,,,,,,
27/06/2024
Acigaba da buga wasan Computation na
Wasa ya bugu km yayi kyau
Semi final
F/c tsallake 1 vs al nasrr 0
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano