Arewa Problems
lallai Yazama Wajibi Musanar da Al'ummar Mu Cewa Yankin Arewa Shine Yanki Mafi Girman Koma Baya a NIG
28/11/2025
That will be a very good decision, because the situation will mostly affect those who fabricated lies and spread them openly in order to achieve their malicious objectives. Now, the consequences will begin to return to them.”
27/11/2025
BREAKING News:
11,566 police escorts withdrawn from VIPs — IGP
The Inspector-General of Police, Olukayode Egbetokun, has confirmed the withdrawal of 11,566 police officers previously assigned to Very Important Personalities (VIPs), following a directive from President Bola Tinubu.
—
Tinubu Reporters, Abuja Nigeria.
10/10/2025
Kayi Gasa da Sarkinm Kudinka ya Kare 📷💃✍️
10/07/2025
Tsohon Shugaban Kasar Nigeria ya Sanar cewa Zai Sake tsayawa Takarar Shugaban Kasar Nigeria a Jam iyar PDP a 2027, adaidai lokacin da wani Dan Takarar Shugaban Kasar daga Arewa Ke tsaka da duba yiwuwar Hadewa dashi.
06/07/2025
Bobrisky VIRAL Then VS Now pics..
Rate his/her glow up
06/07/2025
Irin wannan saukalen haka 😳🤣
06/07/2025
🙄🙄
09/03/2025
The ongoing scholarly discussion between Prof. Ibrahim Ahmad Maqari and Prof. Umar Sani Rijiyar Lemu has drawn significant attention. After watching their exchanges, I noticed a clear difference in their approach. Prof. Maqari responded with deep respect, supporting his points with scholarly references.
On the other hand, Prof. Sani found it difficult to acknowledge his misstatement, that rejecting a Hadith equates to rejecting the Quran. Despite clear explanations, he hesitated to accept correction.
I encourage his students to recognize that no scholar is infallible. True knowledge comes from humility and willingness to correct errors. Defending a mistake does not serve the truth. Instead, we should strive for sincerity in seeking knowledge.
To Sheikh Sani, I sincerely advise that he reflect on Prof. Maqari’s explanations and prioritize truth over pride. May Allah guide us all to accept the truth, regardless of its source.
—Msani Kona
06/01/2025
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN:🥲
Allah Ya yiwa Jami'ar Ƴar Sandan data Musulunta A Satikan Da S**a Gabata Rasuwa.
Sunanta Naomi Isah babbar jami'ar Hukumar Ƴan Sandan Najeriya. A watannin baya ta karɓi addinin musulunci kamar yadda abokan aikinta su ka bayyana, cikin ikon Allah ta koma ga mahaliccinta jiya.
Allah ya jiƙanta ya gafarta mata
Abubuwa guda 3 karage bayyana Su a Social Media sai idan ya zama dole.
Rashin lafiyarka,
Damuwarka, da kuma yawan Ƙorafe ƙorafe.
29/12/2024
Za mu yi aure biyu ne, za mu yi aure a Coci kuma za mu yi a Masallaci ~ Inji Alpha Charles Borno, Mai Shirin Zama Amaryar G-fresh
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Address
Kano