Hausa Crypto
Domin wayar da kan al'umma game harkokin Crypto currency a koda yaushe
✅ ID: 66452518
this mining is of paramount important, please keep doing it
04/08/2024
Idan bakayi $DOGS ba, kayi kokari kayi, sannan kayi dukkan kokari domin ganin ka tarashi da yawa. Akwai yiwuwar $DOGS ya zama mafi girman meme token a wannan tsakanin, musamman duba da yanda kusan dukkanin kasuwannin crypto suke zuzutashi.
https://t.me/dogshouse_bot/join?startapp=MHrkWCZHS7-EoMZzBS1H1Q
12/07/2024
Sabon trend na mining shi ne auna darajar telegram ɗinka.
Jiya mun kafsa da Nomis 👇🏼
https://t.me/NomisAppBot/app?startapp=ref_k5WZQatVex
Daga nan Dogs s**a fito👇🏼
https://t.me/dogshouse_bot/join?startapp=-Sdu0JQURyqI269IhZ2n-Q
Yau kuma mun tashi da MEOW👇🏼
https://t.me/catsgang_bot/join?startapp=eu_GcMtI4D-3yx4UaWv9o
Ka hau trend ko Allah zai sa a dace, alamun DOGS sun yi fintinkau tuni sun shigo kasuwa.
A page na boasting na DOGS suna gwada yawan dogs da yawan Stars
Misali 1,000 ⭐✨ darajarsa ₦33,000 ne
Averagely muna da coins daga 1,000 zuwa 5,000.
Idan hasashe ya zamo dai-dai an sami na chefene kenan
12/07/2024
DOGS shine irin wanda mutanenmu suke so. Chikin kwanaki biyu da farawa amma har an fara maganar listing. Sannan DOGS sun sanar da cewa zasu fito da wasu hanyoyin da mutane zasu kara samun DOGS.
https://t.me/dogshouse_bot/join?startapp=-Sdu0JQURyqI269IhZ2n-Q
Ku duba comment section domin yin rijista da DOGS.
20/05/2024
CMC, Binance US, Lbank, Bitget, HTX, Bitfinex, Gate io, Kraken, Crypto. com, Kucoin, Bybit, YGG, Ton Apps, Catizen, Myton Wallet, duka wannaj suna following ɗin Yescoin mai yellow ɗin logo. Ku fara da wuri, ku tara da yawa, mu samu alkhairin tare:
https://t.me/theYescoin_bot/Yescoin?startapp=
Allah ya taimake mu
18/05/2024
TAPSWAP
Sabbin fara Mining kada kuyi wasa da Tapswap nan da sati biyu zaa gama Mining dinsa kuyi kokari ku tara da yawa sannan ku dage wajen neman referral...
https://t.me/tapswap_mirror_bot?start=r_1340023685
Allah ya bamu sa'a..
17/05/2024
TAPSWAP
Sabbin fara Mining kada kuyi wasa da Tapswap nan da sati biyu zaa gama Mining dinsa kuyi kokari ku tara da yawa sannan ku dage wajen neman referral...
https://t.me/tapswap_mirror_bot?start=r_1340023685
Allah ya bamu sa'a...
TapSwap You can contact right away.
22/04/2024
Update din yau 👇👇👇👇
To Allah ya tabbatar
*Tap Swap pre-market*
Congratulations ga wadanda suke mining na TAPSWAP
Yau TAPSWAP yashiga pre market,Kuma tsarin su iri daya dana (NOTCOIN) idan kanada 10mil coins na (TAPSWAP) kimanin 300k a farashin Naira
100mill =$1240
*10M TapSwap worth 43 Ton = $267*
*100M TapSwap worth 200 Ton = $1240.*
https://t.me/tapswap_mirror_bot?start=r_1340023685
14/04/2024
BLOP AIRDROP 2024
Wannan project ɗin sun ware ƙudi sama da Naira miliyan 16 domin rabawa mutanen da s**a shiga Airdrop dinsu wanda za'a yi kwanaki tara anayinsa.
1. Da farko kana bukatar yin register da wannan link
👉https://wn.nr/5hrRH2w
2. Bayan kayi register akwai task wanda suke da matukar sauki na Social media kayi kokarin karasa kowane task domin samun damar mafi karanci BLOP token na $100.
⌚Kwanaki tara za'a yi ana wannan airdrop din ba wani dadewa za'a ayi ba don haka babu lokacin ɓatawa.
Note: Dole sai ka karasa kowane task hakan zai tabbatar da shigar ka wannan airdrop.
get free | blob airdrop ready to get your life back? nomad is here to help you escape the 9-5. gone are the days of sacrificing your dreams for the rat race. the time to live your life is now. nomad is a crypto-powered social travel app & worldwide resort network, an integrated ecosystem rooted in freedom, community, and d...
13/04/2024
Pause your Scrolling. 💎
Assalamualaikum Inayiwa Yan Uwa Barka da Sallah Dafatan Kowa Yayi Yana Cikin Koshin Lafia.
Yakuma Alhaji da Hakurim na Yanayin Kasuwa? Allah ubangiji ya kawo mana sauki.
Gemz Airdrop.
Zamu IYA gwada Wanga Airdrop KU Allah zaisa mu Rage Radadin Yadda Kasuwar ta kasance Insha Allahu.
Connect X Account
Connect Wallet
Zakayi Task 4
Sannan Kayi Summiting
https://earn.gemz.fun/?referral=3bymE4fa2nHn
In Shaa Allahu za'a dace
gemz Points Sign up & complete tasks to start earning points.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano