Why not
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Why not, Health/Beauty, Kano.
https://www.facebook.com/100028869080873/posts/1538455580460063/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
https://www.facebook.com/100028869080873/posts/1501637657475189/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v.
https://www.facebook.com/100028869080873/posts/1503724057266549/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
https://www.facebook.com/100028869080873/posts/1510132946625660/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
https://www.facebook.com/100028869080873/posts/1503729853932636/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
https://www.facebook.com/100028869080873/posts/1511227273182894/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
https://www.facebook.com/100028869080873/posts/1537558807216407/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
23/07/2025
23/07/2025
All available
Just WhatsApp or call
08107667760
21/05/2023
Gawani bayaninda wanibawan Allah yai akan whatsapp
Mutane da yawa suna amfani da GBWhatsapp ne, saboda yana wasu tsaruka (features) da 'Whatsapp' na asali ba shi da su, kamar:
1. Adana (saving) na hoto, bidiyo 💾 daga status, ko kuma
2. Kwafin rubutu daga 'status(es)' na mutane kai tsaye 📄, ko
3. Ɓoye alamar karantawa ko karɓar saƙo (receipt) ☑️, ko
4. Yana nuna alamar in mutum na online 🟢, ko don
5. Tura 'file' mai nauyi📤, ko
6. Ɓoye groups/chats (hide chat) 🧑💻, ko
7. Rubuta sunan 'group' da harafai sama da 35 👪,
8. Yin status da harrafai 250; a taƙaice 🤳, ko
9. Auto reply 📱, ko
10. Forwarding message zuwa ga sama da mutum ko groups 5 a lokaci guda ⤴️, ko
11. Amfani da fonts style kala-kala🔡,
12. Ware groups da personal chats daban...
Eh! GB yana da wasu ‘features’ da whatsapp.com ba shi da su....amma, ka san ba sahihi ba ne? Mods ne, sun tsara shi ne ta yadda zai baka sha’awa sosai, fiye da manhajar ta asali (normal Whatsapp), tare da baka damar wasan ɓoyo da ma’abota amfani da Whatsapp, musamma ma ƴan uwa mata, ka tura saƙo, a karanta, amma ba zaka ga alamar an karanta ba ✅, sannan a duba status ɗinka ba tare da ga wanda ya gani ba 👀...
Tom! Maganar gaskiya kai tsaye, GBWhatsapp, ‘mod’ ne; ma’ana ba asalin Whatsapp ba ne. Asali an ƙirƙire shi da ‘code’ (tsari) irin an Whatsapp na gaskiya, ba tare da samun lasisi daga kamfanin ba.
Ina gargaɗar masu amfani da GB, ko son amfani da shi, da su ƙauracewa manhajar saboda (wasu daga cikin) dalilai kamar haka:
• Na farko, GBWhatsapp ba sahihi ba ne daga asalin kamfanin Whatsapp. ‘AlexMods’ ne masu amfani da XDA (Xerox Device Agent) s**a ƙirƙire shi (ana ƙiransu Has.007). Ba su da lasisi, kuma sun karya ƙa’idar ƙirƙirar da bada lamunin amfani da sirrikan jama’a. Shi ya sa ba zaka sami manhajar a Google Playstore (apk) ko AppStore (iOS, na Apple) ba. Kai! Ka ma taɓa ganin wani adireshi na yanar gizo na GBWhatsapp? Amsa, babu! Ko a Facebook in ka rubutua GBWHATSAPP ka kara da .com,
Don't be so quick to believe what you hear because lies spread faster than truth
Good night to you all
Good morning all of you... keep smile ☺
A person who never made a mistake never tried anything new. According to scholars
I used to repeat
Change your thinking change your life
Try to put that in your daily life
Never loose hope until you die
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano