Rahama Sani

Rahama Sani

Share

Public Figure | Sharing updates, news, lifestyle, and inspiration. Join me for thoughts and ideas from everyday life

31/12/2025

Alhamdulillah for seeing a new year 🙏
Thank you 2025 for the lessons, growth, and strength.
2026, we are ready 💪✨

Ya Allah, ka sanya sabuwar shekarar nan ta zamo ta alheri, nasara, lafiya da arziki 🤲
Ka cika mana burikanmu na alheri
Allah kasa mu cika da Imani.
Ya Allah, Ka sanya wannan sabuwar shekara ta zama shekarar alheri, nasara da kwanciyar hankali a gare mu da iyalanmu.
Ka gafarta mana kura-kuran da muka yi a shekarun da s**a wuce.
Ka cika zukatanmu da imani, lafiya, arziki halal da zaman lafiya.
Ka kare mu daga sharri, fitina da bakin ciki.
Ka sanya duk abin da za mu fara a wannan shekara ya zama mai albarka da riba.
Ka amsa mana addu’o’inmu, Ka cika burinmu ta hanyar da ta fi mana alheri.

Ameen Ya Rabbal Alameen.
Ameen ya Hayyu ya Kayyum 🤲

Happy New Year 🎉
May Allah make it a year of greater goodness and blessings for us all. 🤲✨

31/12/2025

🌱 Tambaya mai sauki amma mai zurfi:

Wane abu ne rayuwa ta koya maka a 2025 da ba za ka manta ba?

Rubuta a comments ✍️
Wata kila sakon ka ya zama darasi ga wani.

30/12/2025

🌸 SAƘO GA MATA 🌸

Mata masu daraja, ku sani cewa ƙalubale ba alama ba ne ta rauni — alama ce ta ƙarfi. Duk ruwan sama yana da ƙarshe, rana zata fito. 🌤️

A yau, mata da yawa suna fuskantar ƙalubale a rayuwa, aiki da soyayya. Amma mu ci gaba da tsayawa da gaskiya, mutunci da darajar kanmu.

✨ SHAWARA GA MATA:
• Kada ki raina kanki saboda kuskuren wani.
• Ki gina kanki da ilimi da ƙwarewa.
• Ki kiyaye zuciyarki da lafiyarki.
• Ki zabi mutanen da suke girmama ki.

🌷 Mace mai daraja ba ta roƙon a girmama ta — halayyarta da tsayuwarta suna magana a madadinta.

💬 Ra’ayinki yana da muhimmanci — ki yi comment.

29/12/2025

NNPC na gaba da Kamala AKK gas Pipeline
Wanda zai samar da wuta da masana’antu.
Shin kuna gani wannan babbar Dama ce ga tattalin arzikin kasar mu?

29/12/2025

Soji sun Kai Farmaki Kan ISIL a Sokoto
Gwamnati ta bayyana Cewa tattalin arziki na ci gaba a koda yaushe
Zamu cigaba da bibiyar labarai.

29/12/2025

Gaskiya daga zuciya ✨

Rayuwa ba ta tambayar ka ko ka shirya,
tana koya maka darasi ne a hankali 🌱

Ka zabi kanka, ka girmama kanka,
ka gina darajarka 👑

Mutanen da s**a dace da kai,
za su same ka a hanya 🤍

💭 Me kake koya wa kanka a wannan lokaci na rayuwa?

29/12/2025

Ina kallon kaina, ba don in yi alfahari ba,
sai don in tuna nisan da na fito da inda nake nufi.
Rayuwa darasi ce — kuma har yanzu ina koya🪞 ✨

28/12/2025

📰 Labari kan halin da ƙasarmu ke ciki

A wannan lokaci, ‘yan Najeriya da dama na fuskantar ƙalubale a rayuwar yau da kullum, musamman ta fuskar tattalin arziki da tsaro. Duk da haka, mutane da yawa na ci gaba da ƙoƙari da fata cewa abubuwa za su gyaru idan aka samu haɗin kai da kyakkyawan shugabanci.

Wannan yana nuna muhimmancin tattaunawa da wayar da kai domin samun mafita mai ɗorewa.

💬 Me kuke ganin ya fi dacewa a yi domin inganta rayuwar al’umma?

— RahamaTalks

28/12/2025

💬 Tambaya ga kowa

A ra’ayinku, wane abu ne ya fi damun ‘yan Najeriya a halin yanzu?
– Tattalin arziki?
– Tsaro?
– Ilimi?
– Ko rayuwar yau da kullum?

Ku fadi ra’ayinku a comments 👇
— RahamaTalks

28/12/2025

Ina godiya sosai ga duk wanda ya bi wannan shafi. Wannan shafi naku ne — zamu rika tattaunawa, ilmantarwa da kuma sharing abubuwan rayuwa tare. Na gode da goyon baya 🤍
— RahamaTalks

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


PK
Kano

Opening Hours

Monday 08:00 - 17:00
Tuesday 08:00 - 17:00
Wednesday 08:00 - 17:00
Thursday 08:00 - 17:00
Friday 08:00 - 17:00
Saturday 08:00 - 17:00
Sunday 08:00 - 17:00