Arewa Plus

Arewa Plus

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Plus, Journalist, Kano.

Photos from Arewa Plus's post 30/03/2026

Yadda jiga-jigan ADC nakasa s**a yi wa Dr Rabiu Musa kwankwaso lale Marhaba da shiga jam'iyar ADC tare da dubban magoya bayansa kudu da arewa.

Photos from Arewa Plus's post 30/03/2026

Tsohon ministan sharia na Nigeria Abubakar malami SAN ya taya tsohon Gwamnan Kano Dr Rabiu Musa kwankwaso shigowa jam'iyar ADC

Photos from Arewa Plus's post 30/03/2026

Tsoron Dan takarar Gwamnan jahar jigawa a tutar jam'iyar NNPP a zaben 2023 ya bada sanarwar fitarsa daga jam'iyar NNPP ya shiga jam'iyar ADC.

26/02/2026

Ina yan kwankwasiya?

14/11/2025

Gwamnan Kano ya rattaba hannu kan bukatar samar da kwalejin Polytechnic a Gaya

19/10/2025

Hedkwatar Tsaro (DHQ) ta karyata wani rahoto da ke zargin cewa soke shirye-shiryen bikin cikar Najeriya shekaru 65 da samun ‘yancin kai wata makarkashiya ce da nufin kifar da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.

trust

08/10/2025

Da dumi dumi: Rundunar ‘Yan Sanda ta Najeriya ta ce an dakatar da aiwatar da binciken lasisin gilashin mota mai duhu bayan wani umarnin kotu da ya hana cigaba da wannan aiki.

01/10/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin Kano ta dakatar da Malam Lawan Triumph daga yon wa'azi

Majalisar Shura da gwamnatin Kano ta kafa ya sanar da dakatar da Malam Lawan Shuaibu Triumph daga yin wa'azi.

A wani taron manema labarai da Sakataren majalisar, Alhaji Shehu Wada Sagagi ya yi a yau Laraba, ya ce an dakatar da Malam Lawan ne domin bashi damar ya zo gaban majalisar ya kare kan sa daga zarge-zargen da ake yi masa na yin kalaman ɓatanci ga Ma'aiki.

A cewar Sagagi, an dakatar da Malam Lawan har sai an kammala bincike da jin ta bakin sa a matakin Majalisar ta shura.

Ya kuma yi kira ga ƴan siyasa da su guji tsoma baki a batun, inda ya bukaci da a kyale kwamitin ya kammala aikin sa.

Sagagi ya tabbatar da cewa Majalisar za ta yi aiki tsakani da Allah ba tare da don rai ko rashin adalci ba.

25/09/2025

Ana zargin matashi Mutawakkil, wanda aka fi sani da Tony, da kashe kakanninsa ta hanyar caka musu wuka a unguwar Kofar Ruwa da safiyar yau.

Rahotanni sun nuna cewa bayan kisan, matashin ya yi yunkurin tserewa ta shiga wani gida, amma al’ummar unguwar s**a yi ƙoƙarin cafke shi. Daga bisani jami’an Hisbah na Dala s**a iso wajen, s**a mika lamarin ga ’yan sanda, waɗanda s**a tabbatar da cafke shi tare da kai shi ofishinsu.

Kakannin nasa kuwa an garzaya da su asibiti domin duba lafiyarsu, sai dai daga bisani rundunar ’yan sanda ta Kano ta tabbatar da rasuwarsu.

Mai magana da yawun rundunar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce za a fitar da ƙarin bayani nan gaba.

Arewa plus

06/09/2025

Jam’iyyar NNPP a Jihar Kano ta kori dan majalisa mai wakiltar Kiru/Bebeji, Abdulmumini Jibrin Kofa daga jam’iyyar

Photos from Arewa Plus's post 02/08/2025

Da dumi dumi, al'ummar unguwar kofar mata dake cikin birnin Kano, suna gudanar da zanga zangar lumana, Saka makon fadan daba da ya addabe su.

23/07/2025

This is 4tree fertilizer, for fermers hurry to grab your own at cheaper price

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


Kano