FAGGE Network

FAGGE Network

Share

We are here for helping youth

09/02/2026

MUTUMIN KIRKI

14/03/2025

MUN YADDA DA JAGORANCIKA.. MAKIYA FAGGE SUNE KADAI SUKE ZAGINKA DOMIN BURGE IYAYEN GIDANSU AMMA BADAN AL'UMMA BA.
DAN HAKA CHAIRMAN KAZAUNA KA HUTA AL'UMMAR FAGGE MUNA GOYON BAYA

09/03/2025

Zahraddeen Abdullah Yana samun yabo Kala Kala daga bakin jamaar karamar hukumar Fagge, munajin dadi dama haka akeso.. muna addua Allah yataimakesu gabadaya

08/03/2025

GAWURTACCEN MATASHIN YARONNAN NA MEDIA Naseer ibraheem YAYI MAGANA AKAN KAUNAR DAKE TSAKANINSU DA FAGGE L.G.A CHARMAN. HON SALISU USMAN MASU.

06/03/2025

"MEDIA IDAN TAKAI DARI MATUKAR MASU TAKEWA AIKI, INATARE DASU INMA AMMANTA DANI TO ASANI CIKI, CIGABANSA NAKESO TAREDA TAYASHI SAUKE HAKKIN AL'UMMAR DAKE WUYANSA"
Acewar zahraddeen Abdullah matashi kuma Hadimi ga shugaban karamar hukumar Fagge Hon Salisu Usman Masu.

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Kano