BabaSadiq
Actor | Influencer | Politician | Writer | Activist | Founder Bs Media Concept. I act I lead. I create.
Bringing stories to life on screen and giving brands the spotlight they deserve through ads & media.
22/04/2026
Mataimakin Gomnan Kano kai siyasa mugun wasa. Allah yasa hakan shine mafi alkhairi Congratulation Sule Garo π
Rashin iya turanci ko magana da turanci ba ilimi bane dan Vb@n Bature yayi hausa mana idan zai iya
22/04/2026
Gwamnan jihar Kano ya tura sunan Murtala Sule Garo, domin tantance shi a matsayin sabon mataimakin Gwamnan jihar Kano.
Behind the scenes HAULA the movie π¬
Allah yakarawa Mallam Lafiya Allah ya jaddada rahama ga sheik Jafar da sauran musulmai baki daya π
Nishadi a bayan fage Haula the movie π¬π¬π¬πππππ
Makircin turawa hakonsu ya fara cimma ruwa
Raba kan Hausawa da Fulani
Kirkiran gaba mai tsanani tsakanin Musulmai da Christians hadda sa gaba tsakanin yan kudu da arewaπ₯Ή
Ku sau rara da kyau Allah kakarawa ANNABI darajaπ
Bazaka taba tsira da zag! Ba duk abunda kakeyi sai wasu kun kushe ma behind the scenes Haula
an Ali Nuhu movie π¦
Shawara kan masu zag! ko cin mutunci idan zakuyi zag! Ko cin mutunc! kuna anfani da special characters sabida facebook policy suna iya detecting zag! Kai tsaye wanna ilimi ne an baku shi kyauta karku rasa account dinku kaman yanzu nace masu irin haka j@kvna ne ku yauwa π
Don Allah masu bibiyan shafina ku dinga hakuri da wani abunda nake sakawa wanda baiyi dai-dai da raβayinku ba a bangaren siyasa ko wasu abubuwa na yau da kullum. Da tai makonku mu kazo inda muke a yau ina matukar son ku baki dayaπ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kano