CNG Channels
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from CNG Channels, News & Media Website, Kano.
29/05/2026
Sakamakon zaɓen fitar da ɗan takarar na jam'iyyar ADC ya nuna cewa Atiku Abubakar ya samu jimillar ƙuri'a 1,846,370, inda ya kayar da sauran ƴan takara biyu - Rotimi Amaechi da kuma Muhammed Hayatu-Deen.
Ƙarin bayani - https://bbc.in/4f7QGHC
29/05/2026
A saƙon da ya wallafa a shafinsa na X, Kwankwaso ya ce an yi haka ne bisa gaskiya da biyayya da kuma ƙwarewa - ɗabi'un da ya ce har yanzu ginshiƙai ne a ci gaba da kuma haɗin kan NDC da Kwankwasiyya.
Ƙarin bayani - https://trib.al/7K2bno8
16/02/2025
21/01/2025
Gamayyar Kungiyoyin Arewacin Najeriya Ɓanagaren Mata Reshan Jihar Kano (CNG-WOMENS WING) Ta Yi Watsi Da Sabuwar Dokar Gyaran Haraji
Gamayyar Kungiyoyin Arewacin Najeriya (CNG) reshen mata ta gudanar da wani babban taro a jiya a birnin Kano, wanda ya maida hankali kan batutuwan da s**a shafi mata, shugabanci, da tasirin dokar gyaran haraji da ake shirin zartarwa a Najeriya.
Kamar yadda Katsina Reporters ta samu, taron ya samu halartar fitattun masu magana, ciki har da Shugaban Kwamitin Amintattu na CNG, Dakta Nastura Ashir Shariff, da kuma wasu mataimakiya ta musamman kan harkokin mata ga Gwamnan Jihar Kano Haj. Fatima tare da fitaccen Malamin Addini na Kano Sheikh Ibrahim Khalil.
Kin amincewa da Sabuwar dokar gyaran haraji
Ƙungiyar matan ta bayyana rashin amincewarta da sabuwar dokar gyaran haraji, tana mai jaddada cewa dokar na da tasirin da zai iya shafar gajiyayyu, musamman mata da yara. A cikin wata sanarwa da aka fitar bayan taron, mahalarta sun yi kira ga gwamnati da ta tabbatar da tattaunawa mai fadi kafin ta zartar da wannan doka.
A cewar shuwagabannin taron gyaran harajin ya rasa adalci da la’akari da yanayin tattalin arziki na yankuna daban-daban a Najeriya. Hakan ya sa s**a nemi a haɗa kungiyoyin al’umma, makarantu, da kananan hukumomi a cikin shawarwarin, domin tabbatar da tsarin da zai dace da kowa.
Tasirin Tattalin Arziki Ga Mata da Iyali
Mahalarta taron sun nuna damuwa kan yadda wannan doka za ta iya jefa nauyin haraji kan talakawa, musamman a irin wannan lokaci da ‘yan Najeriya ke fuskantar tasirin cire tallafi, hauhawar farashin kayayyaki, da darajar Naira.
Kungiyar ta jaddada cewa mata, wadanda ke matsayin kula da iyali da kuma masu tasiri a bangaren kasuwanci na ƙananan hukumomi, za su fuskanci mafi tsananin tasirin wannan gyara. Hakan zai iya rage musu damar samun ababen more rayuwa da kuma hana su samun ‘yancin tattalin arziki.
Masu jawabi sun jaddada muhimmancin samun shugabanci mai adalci da kuma tsarin tattalin arziki wanda zai amfani
30/09/2024
https://youtu.be/QjtiUH0NTwI?si=1djUVUhCUMZNFuFe
**Update on the Coalition of Northern Groups (CNG) Nationwide Reorganization Exercise**
The Coalition of Northern Groups (CNG) is currently undergoing a comprehensive nationwide reorganization to enhance its structure, outreach, and effectiveness. This initiative aims to foster greater unity, inclusivity, and strategic alignment among members across all northern states.
CNG remains committed to addressing key socio-political issues impacting the North and the broader Nigerian landscape. This reorganization will further strengthen our collective efforts in advocating for the rights and interests of the region.
Stay tuned for more updates as we continue to work towards a stronger, more unified future.
**Update on the Coalition of Northern Groups (CNG) Nationwide Reorganization Exercise** The Coalition of Northern Groups (CNG) is currently undergoing a comprehensive nationwide reorganization to enhance its structure, outreach, and effectivenes...
https://youtu.be/mT1KrY0CsXk?si=cpC9j-EBVUd1v1Hf
**Title:** CNG's Visit to Maiduguri: Condolences and Medical Supplies for Flood Victims
**Description:**
The Coalition of Northern Groups (CNG) recently visited Maiduguri to extend heartfelt condolences to His Excellency Governor Babagana Umar Zulum and the people of Borno State following the devastating floods that severely impacted Lovely Hood and local businesses. Under the leadership of Comrade Jamilu Aliyu Charanchi, National Coordinator of CNG, the delegation not only offered their sympathies but also donated much-needed medical supplies to support the victims. This visit represents a commitment to solidarity and aid for those affected by this tragedy. The delegation acted on behalf of Dr. Nastura Ashir Sheriff, Chairman of the Board of Trustees for the Coalition of Northern Groups (CNG).
**Hashtags:**
27/09/2024
https://youtu.be/mT1KrY0CsXk?si=cpC9j-EBVUd1v1Hf
**Title:** CNG's Visit to Maiduguri: Condolences and Medical Supplies for Flood Victims
**Description:**
The Coalition of Northern Groups (CNG) recently visited Maiduguri to extend heartfelt condolences to His Excellency Governor Babagana Umar Zulum and the people of Borno State following the devastating floods that severely impacted Lovely Hood and local businesses. Under the leadership of Comrade Jamilu Aliyu Charanchi, National Coordinator of CNG, the delegation not only offered their sympathies but also donated much-needed medical supplies to support the victims. This visit represents a commitment to solidarity and aid for those affected by this tragedy. The delegation acted on behalf of Dr. Nastura Ashir Sheriff, Chairman of the Board of Trustees for the Coalition of Northern Groups (CNG).
**Hashtags:**
Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! Yaseer Abdulkadeer, Idoko Bendickson Major, Abubakhar Suraj Abdallah, Faisal Danjada, Tijjani Uba
06/06/2024
https://youtu.be/Q2pr6R-rvNM?si=lvOdzrqONE5eF9NQ
MU HADU MU GYARA, DAGA BAKIN DR. NASTURA ASHIR SHERIFF.
DR NASTURA ASHIR SHERIFF, SHUGABAN GAMAYYAR KUNGIYOYIN AREWA, (COALITION OF NORTHERN GROUPS CNG) YAYI KIRA GA GWAMNATI, SARAKUNAN GARGAJIYA, MALAMAN ADDINI, DA KUMA MASANA'ANTAR FILM TA HAUSA DA MAWAKA, DA MARUBUTA, DAMA AL UMMAR AREWA DA MU HADU MU ZAUNA LAFIYA.
MU HADU MU GYARA, DAGA BAKIN DR. NASTURA ASHIR SHERIFF. DR NASTURA ASHIR SHERIFF, SHUGABAN GAMAYYAR KUNGIYOYIN AREWA, (COALITION OF NORTHERN GROUPS CNG) YAYI KIRA GA GWAMNATI, SARAKUNAN GARGAJIYA, MALAMAN ADDINI, ...
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
16/02/2025