Mrcrypto2020
A cryptocurrency researcher
ฦarfe 11:00, ranar talata mai zuwa, rana e-ta-yau za'ayi listing ษin Paws. ๐ฅ
Haka zalika, gobe e-wannan lokacin za'a fara launchpool ษin Paws a Bybit.
SUI Bullish Momentum From Technical Analysis
The daily chart indicates that the SUI price has broken out of an inverted head and shoulders pattern, with the neckline positioned at the $1 psychological level. Following an intraday surge of 10.5% from the opening price of $.9299, SUI has formed a bullish engulfing candle, successfully reclaiming the $1 psychological mark.
Take a look at SUI
19/06/2024
Faka_Faka...๐๐๐๐
SUNWAVE shine sabon Mining ษin ICE NETWORK, maza maza aje ayi sa.
Yadda Ake Registration:
1. Ka shiga ta wannan link ษin na comment section ๐๐๐๐
https://sunwavestoken.com/
2. Zai kawo ka inda zakayi copy na referral link ( mrcrypto2020), sai kayi downloading nasa a playstote.
3. Bayan kayi zaka saka email naka, ka zabi username, sannan ka rubuta Referral link shikenan sai ayita mining.
BISSALAM
13/06/2024
04/06/2024
FIRECOIN๐ฅ:
A yau mun tashi da sabon mining, da yawan minings suna farawa ne daga wasa suzo su gama gaske. Abubuwan mun tarasu da yawa, ciki bamu san a wanne za'a dace ba.
Shima sabone kuma yanzu haka ya hau kan Telegram mini App yanzu ne lokacin da ya dace mutum ya shiga domin samu kaso me nauyi.
Kar ka jira sai anyi nisa ko anyi halving an rage abin da ake bawa mutane. Yi register yanzu domin samun naka
27/05/2024
Simple definition of liquidity
Highlight
Chizo 1 germany
OVER WALLET KYC UPDATE ๐ฅ
WANNAN SHINE TASK NA KARSHE A OVER
โ Yarda zakayi $OVER SYBIL DETECTION, Gashi Nan a kasa :
โฏ ka bude OverWallet dinka
โฏ ka Dana banner da zaka shiga Sybil detection page
โฏ ka Dana precautions & ka zabi kasarka
โฏ ka Dana [ Open Flipster] zai Kai ka wajan dauko app sai kayi download dinsa ka Bude
โฏ ka Dana kan [Assests] tab sai kayi sign in ko kuma ka dana (click get started if you donโt have an account)
โฏ bayan kayi verifying din email dinka sai Ka dawo cikin [OverWallet]
โฏ ka Dana [ Open Flipster] & kayi link din accounts Dinka idan ka yarda
โฏ ka Dana [ Go to Verify ] ka Kamala Verification akan Flipster
โฏ kabi instruction & verify your self
โซ๏ธNote : The verification process vary by country
Idan ka gama Zaka Ga message kamar haka โ ๐๐จ๐ง๐ ๐ซ๐๐ญ๐ฎ๐ฅ๐๐ญ๐ข๐จ๐ง! ๐๐ฅ๐ข๐ ๐ข๐๐ฅ๐ ๐๐จ๐ซ ๐๐ข๐ซ๐๐ซ๐จ๐ฉ
22/05/2024
CEX exchange babbar kasuwar crypto ce. Shekaru uku da s**a wuce tana chikin kasuwannin da s**a bawa mutanenmu yan arbitrage alkhairi sosai. CEX sun shigo sahun minings da akeyi a telegram.
Yanda Ake CEX Mining
Tsarin mining na CEX kala biyune, akwai Tap to Earn da kuma Farming.
๐ง Farko zakuyi rijista da link dake kasa. Yana dan yin delay na yan mintuna kafin su turo details bayan taba Start ๐
https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716285067556705
๐ง Bayan kun kammala rijista, daga kasa zakuga wasu icons guda hudu.
โ๏ธ Na farko shine Tap, wanda shine gurin Tap to Earn. Duk minti daya suna bada damar tapping 10 ne kacal, bayan kunyi tapping sai kuyi claiming na points dinku.
โ๏ธ Na biyu shine Tasks, wanda shine wajen yin tasks domin a samu points. Tasks din sun hada da yin rijista da kasuwarsu, inviting mutane, following dinsu a twitter, da sauransu. Kowanne task yanada nashi points din.
โ๏ธ Na uku shine Farm, wanda shine inda ake tara points (farming) duk bayan awa hudu ayi claiming dinsu. A farm, ba tapping ake ba, da kansu suke tara muku points din, bayan awa hudu kuyi claiming.
โ๏ธ Na hudu shine, anan zakuga duk points da kuka tara, tun daga kan wanda kukayi tapping, da wanda kuka samu ta hanyar farming, dama wanda kuka samu ta hanyar referrals.
https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716285067556705
Ubangiji Allah ya datar damu
22/05/2024
With Chizo 1 germany โ I just got recognized as one of their top fans! ๐
22/05/2024
With Sunusi Danjuma Ali โ I just got recognized as one of their top fans! ๐
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Zoo Road
Kano
700101