3 Sheikhs
Muna ɗora karatuttukan waɗannan malaman ne kawai a wannan shafi;
1. Imam Dr. Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa
2. Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya
3.
Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
CEO: Abdulladif Abu Rahmah
18/03/2026
Babban Muftin Ƙasar Saudiyya, Sheikh Saleh Al-Fawzan, ya bayyana cewa:
Idan Sallar Idi ta zo a ranar Juma’a, duk wanda ya yi sallar Idi yana da uzuri daga halartar sallar Juma’a. A maimakon haka, zai iya yin sallar Azahar a lokacinta.
Wannan tunatarwa ce kan rahama da sauƙi da ke cikin dokokin Musulunci.
Allah Ya ba mu fahimtar addini kuma Ya karɓi ibadunmu. Ameen.
Alhamdulillah
ABUBUWAN DA SUKE JAWO ZINA DAGA ƁANGARAN MACE GUDA BAKWAI. 👇
19/01/2026
NASIHA GA MACE
Ki kiyaye wanda idan ya kuskure, ya nemi gafara cikin gaskiya, domin hakan alamar tarbiyya ce.
Wanda Aka Kashe Wajen Kare Dukiyarsa | Sheikh Dr. Abdallah Usman Gadon Ƙaya
Muhimmancin Taimakawa Masu Rauni | Sheikh Dr. Aminu Ibrahim Daurawa
Gina Alaƙa Me Kyau Da Allah | Sheikh Dr. Aminu Ibrahim Daurawa
Ga Wata Dabara Ya Ku Masu Kuɗi | Sheikh Dr. Aminu Ibrahim Daurawa
Mu Yi Hattara Da Masu Bada Magani | Sheikh Dr. Aminu Ibrahim Daurawa
Bakance Da Ire-irensa | Sheikh Dr. Aminu Ibrahim Daurawa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Kano