Mega Dub Studio

Mega Dub Studio

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mega Dub Studio, Film/Television studio, Kano.

Photos from Mega Dub Studio's post 27/09/2025

Wannan Lahadin akwai Chancharewa fa!
Fina finan da zamu saki kenan a Gobe Lahadi Insha Allah sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi
Masu BuΖ™atar Kalla ta yanar gizo zasu iya shiga wannan link https://megadubstudio.com/

02/09/2025

Kallo a kyauta πŸ‘‰ https://megadubstudio.com/

Wannan itace sabuwar hanyar samun ayyukanmu na kamfanin mega dubstudio kaitsaye kuma kyauta zaka shiga kayi kallonka cikin limana,

Kashiga wannan link din yanzu domin kallon ayyukanmu a kyauta

Kamfanin mega dubstudio na godiya ga masoyansa na gida Dana waje

Mega Dub_studio – mega movies 01/09/2025

https://megadubstudio.com/

Wannan itace sabuwar hanyar samun ayyukanmu na kamfanin mega dubstudio kaitsaye kuma kyauta zaka shiga kayi kallonka cikin limana,

Kashiga wannan link din yanzu domin kallon ayyukanmu a kyauta

Kamfanin mega dubstudio na godiya ga masoyansa na gida Dana waje

Mega Dub_studio – mega movies

Photos from Mega Dub Studio's post 30/08/2025

Wadannan sune fina finan da zamu saki a Gobe Lahadi Insha Allah
Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi

Photos from Mega Dub Studio's post 26/08/2025

Qasaitattun fina finanmu na Gobe Laraba kenan in Allah ya kaimu
Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi

Photos from Mega Dub Studio's post 15/07/2025

Fina finan da zamu saki kenan a Gobe Laraba Insha Allah

Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi

Photos from Mega Dub Studio's post 12/07/2025

Qasaitattun fina finan da zamu saki kenan a Gobe Lahadi In Allah ya kaimu
Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi πŸ‘Œ

Photos from Mega Dub Studio's post 08/07/2025

Wadannan sune fina finan da zamu saki a Gobe Laraba In Allah ya kaimu

Photos from Mega Dub Studio's post 24/06/2025

Kayan Gobe Laraba kenan Insha Allah
Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi πŸ‘Œ

Photos from Mega Dub Studio's post 17/06/2025

Wadannan Sune fina finan da zamu saki a Gobe Laraba In Allah ya kaimu

Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi πŸ‘Œ

Photos from Mega Dub Studio's post 20/05/2025

Kayan Gobe Laraba kenan In Allah ya kaimu

Sun samu tsaftar aiki na musamman πŸ‘Œ

Photos from Mega Dub Studio's post 13/05/2025

Wadannan sune fina finan da zamu saki a Gobe Laraba Insha Allah

Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi πŸ‘Œ

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Kano