APC Kano Reporters

APC Kano Reporters

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from APC Kano Reporters, Journalist, Kano.

APC Reporters wata ingantacciyar kafar siyasa ce da aka kafa domin ilimantarwa, da wayar da kan jama'a kan ayyuka, tsare-tsare, da manufofin jam’iyyar (APC) a Kano da kuma faɗin ƙasa Nigeria baki ɗaya ta hanyar samar sahihan bayanai da labarai.

08/06/2026

Babu jam'iyyar NDC acikin jam'iyyun da zasu takara a zaben cike gurbi na Dawakin kudu da Warawa
Yau hukumar zabe me zaman kanta Inec ta fitar da yan takarar majalisar tarayya na cike gurbi da za'ayi a Kano ranar 20 ga watanna a kananan hukumomin Dawakin kudu da Warawa inda ta fitar da sunayen Yan takara kamar haka
-Rabiu Shu'aibu zaiyiwa jam'iyyar APC takarar
-Garba Haruna APM
-Abubakar Yahaya Muhammad LP
Yaya kuke kallon wanna zabe kubayyana mana ra'ayinku

05/06/2026

Tsohon ɗan takarar mataimakin gwamnan Kano a jam'iyyar PDP a 2023, Hon. Yusuf Ballo Danbatta, ya sanar da komawarsa jam'iyyar APC a yau.

Danbatta ya ce ya ɗauki wannan mataki ne bayan tuntuba da magoya bayansa da masu ruwa da tsaki domin ci gaban siyasa da al'umma.

Masu sharhi na ganin shigowarsa APC zai ƙara wa jam'iyyar ƙarfi a siyasar Kano.

Rahoto: APC KANO REPORTS.

29/05/2026

Hon Abdulmuminu Jibrin Kofa yayi ganawar siri da Shugaban kasa

27/05/2026
Photos from APC Kano Reporters's post 25/05/2026

Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ziyarci wanda yayi takarar Sanata a Kano ta tsakiya Hon Abdussalam AA Zaura a gidansa dake Abuja

24/05/2026

Tsofafin gwamnonin Najeriya da s**a samu tikitin takarar Sanata a jam'iyyar APC

Photos from APC Kano Reporters's post 21/05/2026

An tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin dan takarar gwamna a jam'iyyar APC a Kano

20/05/2026

Gobe alhamis za'a gudanar da babban taron kadamar da takarar gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf da misalin karfe 10:00 na safe a filin wasa na Sani Abacha

Photos from APC Kano Reporters's post 18/05/2026

Jam'iyyar APC ta tabbatar da Sanata Barau Jibrin a matsayin wanda zaimata takarar Sanata Kano ta Arewa

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kano