Komar Labarai
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Komar Labarai, Media/News Company, Kano.
02/07/2023
Gwamnatin Kano Tasha alwashin sake bude Asibitin Hasiya Bayaro dake tsohon matsuguninta Nan da sati biyu gwamna Abba Kabir Yusuf shine ya bayyana haka yayin wata ziyara.
Idan baku manta ba tsohuwar gwamnati ce karkashin jagorancin Abdullahi Umar Ganduje tamai da. Asibitin kan titin gidan zoo.
01/07/2023
28/06/2023
Maimartaba sarkin Kano na Sha hudu Malam Muhammad Sanusi ya jagoranci sallar Idi a jihar kaduna.
Muna Taya alummar musulmin duniya Barka da Idin Sallar Layya Allah ya maimaita man.
27/06/2023
Yadda masallacin Idi dake kofar mata ya kasance kenan bayan rushe gine ginen da Gwamnatin Kano.
27/06/2023
Bayan yini guda a filin Arfat mahajjata sunfara tafiya Muzdalifa domin kwana a can.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano