MPS,K studio

MPS,K studio

Share

KAINAM KANO Photo Studio

31/07/2022
28/07/2022

Assalamu Alaikum Al'ummar Wannan Gari Namu Na KANO Da Ƙasa Baki Daya KAINAM KANO PHOTO STUDIO Sunayi Muku Fatan Al-khairi Da Fatan ALLAH Ya Bamu Budin RAYUWA AMIN! Ina Yan Kasuwa Masu Son Ayi Musu POSTERS Din Da Zata Tallata Musu Kayansu Ko Yan Siyasa Masu Son Ayi Musu POSTERS Mai kyau Wacca Ba'a Taba Yi Maka Irinta Ba Ina Masu Bukatar ID CARDS Na Zamani Da Masu Son Ayiwa Yaransu Birthday Calendar Kosu Kansu Tom Haka Kuma Muna Yin Katin Daurin Aure Design Mai kyau Wanda Baka Taba Ganin Irinsa Ba Kuma Karin Farin Cikin Shine Idan Muka Yi Maka Aiki Bazaka Kara Ganin Irin Taba Kaidai Ne Mai Ita Kuma Duk Akan Farashi Mai Sauki Duk Mai Bukata Zai Iya Yiwa SHUGABAN COMPANY, MALLAM KHALIFA ABDULMUNAF Magana Ta Wa Innan Lambobin 08037176385 07044832024 08089051316 08095302290 Ko Kayi Mana Magana Ta Whatsapp 08037176385 07044832824 Muna Godiya Costumer's Sai Mun Jiku Koku Tura Mana Sako Ta GMAIL DINMU [email protected]

KAINAM KANO PHOTO STUDIO

Dan Jin Dadin Ku Aka Yishi

RANKU YA DADE KANAWAN DABO

Photos from MPS,K studio's post 14/07/2022

Assalamu alaikum yan uwana kwarrarun yan siyasa inayi mana fatan ALKHAIRI da fatan Allah yabamu nasara ina masu bukatar online Posters? Kala Da Ban da Ban Kuma Na Zamani Tom Gada Dama Tasamu *MAI-MARTABA PHOTO STUDIO KANO* sunshir ya tsaf domin yi muku dukkan Abinda Kuke Da Bukata Wannan Kamfani Ya iYa Posters Matukar Iya kuma Na Zamani Ga mai bukata Zai iya kiran Shugaban Kamfanin *MALLAM KHALIFA ABDULMUNAF* TA 08037176385 Ko WhatsApp 08037176385 NAGODE Allah ya bamu MASARA AMIN

09/07/2022

Barka Da sallah Al'ummar KANO DA NIGERIA fatan Munsha Ruwa Lafiya
Allah Yakarbi Ibadun Mu Baki Daya 🤲🏼🤲🏼🤲🏼

23/06/2022

Assalamu alaikum yan uwana kwarrarun yan siyasa inayi mana fatan ALKHAIRI da fatan Allah yabamu nasara ina masu bukatar online Posters? Kala Da Ban da Ban Kuma Na Zamani Tom Gada Dama Tasamu *MAI-MARTABA PHOTO STUDIO KANO* sunshir ya tsaf domin yi muku dukkan Abinda Kuke Da Bukata Wannan Kamfani Ya iYa Posters Matukar Iya kuma Na Zamani Ga mai bukata Zai iya kiran Shugaban Kamfanin *MALLAM KHALIFA ABDULMUNAF* TA 08037176385 Ko WhatsApp 08037176385 NAGODE Allah ya bamu MASARA AMIN

Want your business to be the top-listed Business in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Sheka Gidan Leda Kano
Kano
08037176385