Muyan fairane
محاحب خيرالخلق حب سواه
بقلبي الذى أحياه سرثناه
barhama kenan.......
19/06/2026
Falalar Haɗa Basmala da Suratul Fatiha
https://hausa.leadership.ng/falalar-ha%c9%97a-basmala-da-suratul-fatiha/
ALHAMDU LILLAHI.
16/06/2026
ALHAMDU LILLAH: Happy Islamic New Year from all of us at Ahlul Faidhati Mai Diwani Group, under the guidance of our Sheikh, Sheikh Isma’ila Umar Almaddah (Mai Diwani).
May the blessings of this new year benefit all of mankind, and may God’s protection be upon everyone, for the sake of our Noble Prophet Muhammad ﷺ and by virtue of his exalted status. Ameen.
14/06/2026
Alhamdu Lillahi.
Taya Ɗan'uwa Sayyidi Sani (Soneh) Murnar Aure
Da Ziyarar Ɗan'uwa Malam Aminu (Kafanchan) Allah Ya Sanya Alkhairi Allahumma Amin.
Yau Lahadi, 14/06/2026
13/06/2026
ALHAMDU LILLAHI.
12/06/2026
Alhamdu Lillahi.
Ziyarar Yan'uwa na Garuruwa Daban-Daban
Zamfara Gusau,Sokoto, Gombe,
Yau Juma'a, 12/06/2026
12/06/2026
ALHAMDU LILLAH
SAUKAR ALKUR’ANI TA ALMAJIRAN SHEHU 1447/2026: AHLUL FAIDHATI MAI DIWANI GROUP SUN YI SAUKA 2,502
Ahlul Faidhati Mai Diwani Group bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almaddah (Mai Diwani), sun yi saukar Alƙur'ani 2,502 a a wannan shekara (1447BH/2026), a ƙarƙarshin ta Almaijran Shehu Ibrahim Inyass (RTA) da ake yi duk shekara, wacce aka kammala yau Juma’a 26 ga watan Zulhajji, daidai da 12 ga Yunin 2026.
Saukar wacce Almajiran Shehu Ibrahim Inyass (Sahibul Faidhati) a duk fadin duniya ke gudanarwa duk shekara a irin wannan wata, an yi ta ne a ƙarƙashin Khalifa Babba, Shehu Mahi Inyass (RTA).
Allah ya amsa niyyar da Shehu ya yi a kan saukar karatun Alƙur'anin.
WAL ABDU LILLAH
12/06/2026
ALHAMDU LILLAH
Alhamdulillah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kofar Mata
Kano