Matasanmu
SHARA NAYEN WAKA
alhamdudullah for everything
04/01/2026
Alhamdulillah...
Kaitsaye Wakilcin Maigirma Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Karamar hukumar Dala Rep Aliyu Sani Madaki Wajen Saukar Karatun Al'kur'ani Maigirma A Fadar Dagachin 'Yanmata Mazabar Gobirawa Karkashin Jagorancin Jagoran Kungiyar Madaki Akida Na Karamar Hukumar Dala Kuma Jagoran Madaki Kawai Na Mazabar Gobirawa Alhaji Usman Muhammad Sa'udin Madaki Inda Aka Bawa Makaranta Tallafin Kudi 50k Don Cigaba Da Gudanarwa
Allah Yasa Al'kur'ani Ya Cecemu .
Sunusi Musa Intaku ✍️
Chairman Madaki Akida Na Karamar Hukumar Dala
02/01/2026
Jagoran Kungiyar Madaki Akida Kuma Jagoran Madaki Kawai Na Mazabar Gobirawa Hon. Usman Muhammad Sa'udin Madaki Na Yiwa Wakilin Dala A Majalisar Kasa Deputy Minority Leader Rep Aliyu Sani Madaki Barka Shiga Sabuwar Shekarar Miladiyya 2026 Muna Addu'a Allah Ya Sanya Wannan Shekara Ta Zamo Shekarar Samun Nassarori Da Albarka.
Sunusi Musa Intaku ✍️
Chairman Madaki Akida Na Karamar Hukumar Dala.
01/01/2026
Alhamdulillah...
Jiya Kenan 31/12/2025 Yayin Jagoran Kungiyar Madaki Akida Kuma Jagoran Madaki Kawai Na Mazabar Gobirawa Alhaji Usman Muhammad Sa'udin Madaki Yayi Zama Da Wata Kungiyar Mata Zalla Anan Mazabar Gobirawa An Tattauna Batutuwa Da S**a Shafi Nassarar Leader Rep Aliyu Sani Madaki , Inda S**a Jaddada Goyon Bayan Su Ga Leader , Da Kuma Bada Tabbacin Zasu Zabi LEADER @2027 Za Kuma Su Cigaba Da Tallata Shi A Duk Inda Su Sami Kansu.
masha Allah Allah Tabbatar Mana Da Nassara.
Sunusi Musa Intaku ✍️
Chairman Madaki Akida Na Karamar Hukumar Dala ✍️
Aliyu Sani Madaki 💪💪💪 Sunusi Musa Intaku Sunusi Salisu Usman Muhammad Umar Mustapha Soja Iliyasu M Musa
Wannan shine Aliyu Sani Madaki jagoran talakawan dala da kewaye 💪 Sunusi Salisu Sunusi Musa Intaku Usman Muhammad Umar Mustapha Soja Muhammad Sa'adu Gobirawa
20/12/2025
Alhamdulillah...
Yau Asabar 20/12/2025 Yayinda Jagoran Kungiyar Madaki Akida Na Karamar Hukumar Dala Kuma Jagoran Madaki Kawai Na Mazabar Gobirawa Alhaji Usman Muhammad Sa'udin Madaki Da Tawagar Sa S**a Wakilci Maigirma Deputy Minority Leader Rep Aliyu Sani Madaki Wajen Saukar Karatun Al'kur'ani Maigirma Na Makarantar Madarusatul Hisburrahim Islamiyya Dake Mazabar Gobirawa Daiba Yammata Unit Inda Akabawa Wannan Makaranta Tallafin Kudi 50k Don Cigaba Da Gudanarwa.
Sunusi Musa Intaku ...✍️
Shugaban Kungiyar Madaki Akida Na Karamar Hukumar Dala.
Dala sabuwa dala babu korafi 💪 Aliyu Sani Madaki Sunusi Salisu Usman Muhammad Sunusi Musa Intaku Umar Mustapha Soja Muhammad Sa'adu Gobirawa Matasanmu
Shine Daya tilo a karamar hukumar dala ta jahar kano da yake zuba ayyuka, da samar da ilimi a fadin dala.📢
Wannan ajujuwa ne da akeyi a kowacce mazaba ta dala, wanda wakilinmu a majalisar wakilan Nigeria yake gudanarwa a duka mazabun.📢
Rep, Aliyu Sani Madaki yana gamawa da fadin dala, saura Kano da izinin Allah, madaki Alkhairi ne Al'umma.dala📢 🔔 🔔🔔🔔
Madaki IIs Working
duk a karamar hukumar dala ta jahar kano lungu da sako harma da jika hantar al'umma baki daya.
Rep, Aliyu Sani Madaki mungode sosai 💪🥰
madaki Akida 📢📢📢 Usman Muhammad Sunusi Musa Intaku
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano