Yusuf sarkin kasuwa Rano
Always I'm 2gether with better One, According Physical performance....!!!
24/10/2025
Chief of Defence Staff – Lieutenant General OO Oluyede (N/9318).
Chief of Defence Intelligence – Major General EAP Undiendeye (N/9563).
Chief of Army Staff – Major General W Shaibu (N/9895).
Chief of Naval Staff – Rear Admiral I Abbas (NN/1739).
Chief of Air Staff – Air Vice Marshal SK Aneke (NAF/2182).
24/10/2025
Kaji wata tambaya mara tushe, muji labari za'ayi DEMOKARADIYYA kisan gilla, akyale abin ya tafi kawai 🤔
Jam’iyyar (ADC) ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya faɗa wa ‘yan Najeriya gaskiyar dalilan da s**a sa aka sauya shugabannin rundunonin tsaro cikin gaggawa ba zato ba tsammani.
A wata sanarwa da Mallam Bolaji Abdullahi, Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa na jam’iyyar ADC, ya fitar, jam’iyyar ta bayyana damuwarta cewa wannan sauyi ya biyo bayan jita-jitar da ta yadu game da yunkurin juyin mulki.
“Duk da mun yarda cewa Shugaban Ƙasa, a matsayinsa na Commander-in-Chief, yana da ikon yin irin waɗannan canje-canje yadda ya ga dama, muna nuna damuwa cewa wannan sauyi ya zo ne a daidai lokacin da ake ta yada jita-jitar yunƙurin juyin mulki.”
“Muna jaddada ra’ayimmu tun da farko cewa yadda gwamnati ta mayar da martani game da wannan jita-jita mai haɗari har Yanzu akwai bukatar bayyana ingantacciyar Gaskiya a kan lamari da ya kamata a bayyana shi da cikakken bayani.”
24/10/2025
Wannan Kungiya ta JY POLITICAL AWARENESS MOVEMENT kamar yadda aka sani, bayan shiru da akaji tayi na wani lokaci, hakan ya biyo bayan canjin tafiyar Siyasa da aka samu daga gidan jagora Dr.Yusuf Jibrin JY.
Don haka babu wani abu da Kungiya ta daina aharkokin shiga lungu da sako, don tabbatar da kyakkyawar Demokaradiyya acikin jamiyyar mu ta APC don samun kyakkyawan rinjaye akowanne mataki, don haka daga yanzu zamu ke kawo muku duk wasu activities na Kungiyar.
Don haka akoda yaushe zamu cigaba da kawo muku abubuwan da wannan kungiya take gudanarwa azahiri.
23/10/2025
Kada ka yi wa mutum hukunci da kamanninsa! Makarantun kiwon lafiya da dama sun hana shi gurbin karatu saboda wada ne. Amma a yau, Dr. Michael Ain, ya zama Kwanzaltan Tiyatar Ƙashi na Yara a Asibitin Johns Hopkins na Amurka.
© Physiotherapy Hausa
With Muhammad Saadu Rano – I just got recognized as one of their rising fans! 🎉
25/07/2025
Yanzu, ALLAH ya Gafarta malam, yanayi baya chanja aiki, idan akwai tabbacin wata fatsala, zai zama laifi idan an hana.
Babu shakka Addinin Musulunci baizo da bibiya ba, amma idan an kalli mutanan wannan zamani zamu gane ba irin yadda aka mutanan baya suke bane.
Kamēɲ Da Hisba Take Zuwa Høtels Tayi Kuskure Ne, Saboda A Shari'ar Mușuluɲci Zargi Bayada Kyau, Bibiyar Mutum Har Ka Samu Aibin Shi Haramun Ne ~ Barr. Hafiz Sufyan
Me zaku ce ?
25/07/2025
Yau kuwa shekara nawa rabon Hogan da wasan Damben turawa, naga kamar yan shekara 30 basu son wasan sa ba.
Naga Shekarun sa 71.
ALLAH yajikan duk wani musulmi
19/06/2025
Dan zaki ya girma saidai hakari!
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa, nan da makwanni biyu masu zuwa zai yanke shawara game da Iran, yana mai nanata cewa, ba za a bari ƙasar ta mallaki makamin nukiliya ba.
19/06/2025
Kai jama'a, lalle ba dauri akeyi ba a Nigeria.
Kotun Amurka ta daure wasu 'yan Nijeriya 5 tsawon shekaru 159 bayan ta same su da laifin damfara
Karin bayani: https://is.gd/2VaLtf
15/06/2025
Indai ta tabbata anyi hacking Defence System, babu shakka ko ta ina Iran zata iya shiga kasar Isra'el tayi duk ta'adin da taga dama 👇
15/06/2025
ALLAH sarki Nigeria, har yanzu Nigeria kauyece😭.
Yau ga Soja yanayiwa (danta'adda/makashin) mutane photo/Vedio.
21/05/2025
Sanatocin jam'iyyar PDP na jihar Osun sun amince Tinubu ya yi tazarce a zaben 2027
Karin bayani:
https://dclhausa.com/2025/05/21/3965/
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Kano