Ƴar Fagge Collection
Thi page is created for the local brands
Muna ma ku fatan Alkhairi, in sha Allah mun ma ku tanadi na musamman domin azumi, kayan mu ma su inganci, kamar garin kunu, garin kosai D.S
Assalamu Alaykum.
Mu na ma ku fatan alhaeri, dafatan za ku ci gaba da bibiyar mu, mu na nan dawowa kan ayyukan mu.
Barkan ku da sabuwar shekarar 2023, Allah ya sa da mu da alhaerin sa, Ameen.
14/08/2022
Ga saukin kudi ga inganci
Ku tuntuɓe mu dan samun ingantattun ayyukan da muka ambata a jikin hoto.
Matasa 24/7!!!!
Fitilar al'umma
12/06/2022
Assalamu Alaikum
Fatan kowa da kowa yana lafiya, kamfanin [Yar Fagge Collection] ya shirya tsaf domin dawo da kasuwanci gadan-gadan.
Ku kasancewa cikin shiri, yayin da zamu kawo muku tsare-tsaren mu.
Fatan Alkhaeri a gare ku, ya ibada, dafatan Allah ya karba mana, muna godia da yadda kuke kasancewa da mu😍
30/03/2021
Muna taya shugabar wannan kamfani, murnar zagayowar ranar haihuwar ta😍😍
NaNadiya Ibrahim FaggebNadiya Ibrahim FaggeaNadiya Ibrahim Faggellah qarawa rayuwa albarka.
04/03/2021
Assalamu alaikum masu daraja da Albarka, nasan kuna da labarin bebalo Mai awarar Yan gayu😋😋😋 to faduwa tazo dai dai da Zama, bebalo ta bude branch dinta a Kano qarqashin YARYAR FAGGE collectio, zaku iya yin order Kai tsaye ta wannan number 09065742252, zamu Fara ranar Saturday Insha Allah. Farin cikin ku shine namu.
14/02/2021
Ya Zama ready, wainar fulawa, awara, qosai uwa uba anyty kaza😋😋
500, 300, 200, kacal, WhatsApp me 09065742252
06/02/2021
Arrijalu qawwamu na alannisa'i😍😍😍🤭
Allah ya Baku ku sai mana🙏🙏🙏🙏
02/02/2021
Tunda an bar batun dunqule hannu🤣
Walwala da Jin dadin iyali,
Murmushi har kunne,
7k da 7500 kacal
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano