Usman imam Muhammad

Usman imam Muhammad

Share

A yawaita yiwa shugaba salati.

الْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي بِنِعْمَتِهِ تَتِمُّ الصَّالِحَاتُ

18/05/2026

OGAH

18/05/2026

Rasdan Gwamnan Tsautsayi.

Photos from Usman imam Muhammad's post 18/05/2026

Sarkin Siyasa.

18/05/2026

Da na yi zaton Abba ba zai ci amana ba - Engr. Rabiʼu Musa Kwankwaso.

12/05/2026

Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi ƙarin haske kan alaƙarsa da tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar inda ya ce akwai yiwuwar su yi aiki tare kafin zaɓen 2027.

Bayan ficewar Kwankwaso da Peter Obi daga ADC ne wasu mutane ke ganin sun fice ne saboda rashin jituwa tsakaninsu da Atiku.

Photos from Kano Online News's post 11/05/2026
09/05/2026

😂😂😂

“‎Kungiyar "A biya bashin baya kafin a sake sabon aiki" zata kaddamar da shugabancin ta na riko a mazabu 15 dake fadin karamar hukumar Kiru a Jihar Kano.”

- Sanarwa daga shugaban kwamitin zirga-zirga, Hon Abdullahi Dahiru

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Kano