Real zafafa comedy
domin samun videos da labaran duniya
07/04/2025
Za a tantance adadin diyyar ne a wata ganawa mai zuwa da kwamitin da gwamnatin jihar Kano ta kafa, karkashin jagorancin mataimakin gwamnan jihar Kano, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, da jami'an gwamnatin jihar Edo."
06/04/2025
Sakon Ta'aziyyar Marigayi Dr Idris Dutsen Tanshi Ta Fitaccen Mawakin Hip-hop Deezeel Ta Janyo Cece-kuce, Yayinda Da Mawakin Ya Kira Marigayi Dr Idris Da Sunan Marigayi Albani.
A Cikin Sakon Da Ya Wallafa Deezeel Ya Ce " Allah Ya Jikan Shaikh Albani Da Rahma" Inda Ya Dora Hoton Marigayi Dr Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi.
Lamarin Da Ke Cigaba Da Janyo Cece-kuce
02/11/2024
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano