Mr Mubarak
ZAMU DINGA KAWU MUKU LABARAN KALLAN KAFA
01/09/2025
🚨 EXCLUSIVE: Erik ten Hag has just been SACKED by Bayer Leverkusen.
Decision made by the club’s hierarchy this morning and manager informed right now.
16/08/2025
🗣️ Iñigo Martinez: "Na Yi MAMAKI Da Irin Kyakkyawar Tarba Da Cristiano Ronaldo Ya Yi Mini Lokacin Da Na Isa.." 🥹💛
"Ya Kasance Yana Jirana A Falon Otal Ɗin Don Ya Gaishe Ni, Ya Kuma Yi Mini Magana Na Mintuna 15-20!"
"Ya Kasance Mai Sauƙin Mu'amala Kuma Yana Farin Ciki Da Gaske Game Da Zuwana. Shi Mutum Ne Na Musamman, Hakika, A Ƙarshe Ya Ba Ni Bege Mai Yawa!"
"Na Ji Labarin Cristiano Mai Kyau, Cewa Ko Da Lokacin Da Yake Ɗan Wasa A Real Madrid, Yana Da Kyakkyawar Alaƙa Da Yawancin Abokan Wasansa A Cikin Ɗakin Sutura." 🤍
Shugaba Na Gaskiya A Filin Wasa Da Wajensa! 🐐
16/08/2025
Liverpool FC ta ajiye Diogo Jota a dakin saka tufafi ❤️
16/08/2025
Shekara 5 kenan FC Bayern München vs FC Barcelona
16/08/2025
Mo Salah Casemiro
16/08/2025
Bruno Fernandes a kan dalilin da ya sa ya yi watsi da tayin Al-Hilal:
"Har yanzu ban cika mafarkina anan ba tukuna.
Ina tunanin har yanzu ina da ragowar abun da zan bayar ga ƙungiyar. Har yanzu ina kan matakin da zan iya taimakawa. A ko da yaushe ina cewa zan ci gaba da kasance anan har sai ƙungiyar ta ce Bruno lokaci ya yi da zaka tafi.
16/08/2025
11/06/2025
🚨🚨🤯 𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: Bayern na shirin BID ga Rafael Leão ya bar AC Milan a bazara, in ji Sky De.
04/06/2025
🚨🇵🇹Gwani ya zura kwallo mai matuƙar muhimmanci, wadda ta baiwa ƙasar Portugal damar zuwa wasan ƙarshe, wanda za a fafata a ranar 8 ga watan Yuni. Yanzu jimillar kwallayen sa ta kai 937.😳😮
04/06/2025
‼️Gwani ya zura kwallo mai matuƙar muhimmanci, wadda ta baiwa ƙasar Portugal damar zuwa wasan ƙarshe, wanda za a fafata a ranar 8 ga watan Yuni. Yanzu jimillar kwallayen sa ta kai 937.😳😮
04/06/2025
🚨🟡⚫️ Yarjejeniyar tsakanin Jobe Bellingham da Borussia Dortmund ta kasance kan kwantiragin shekaru biyar.
Ana sa ran BVB zai ci gaba da kulla yarjejeniya da Sunderland a cikin kwanaki masu zuwa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Gwale LGA
Kano