360Hausa
360Hausa is a leading #African blog offering reliable entertainment, information, and education to a vast audience. Visit www.360Hausa.ng for more.
Best Hausa Entertainment Blog
22/06/2026
Duk Mai Burin Shi KO Ya'yansa SU Haddace Al Qur'ani, Allah Ka Cika Masa Burinsa Saboda Alfarmar Shugaba Sallalahu Alaihi Wa Sallam 🙏🏾❤️
20/06/2026
Congratulations Ahmed XM
19/06/2026
Salim Goje Yace Sai Kun Jira….
18/06/2026
Hajiya Aishatu Dahiru Ahmed Binani alongside her beloved father, Alhaji Dahiru Ahmed. ❤️
16/06/2026
BAZATA KARA YIN TALLA BA
Wasu Bayin Allah Sun Nemo Iyayenta Sun Kuma Bata Kudade Don Fara BUSINESS Da Yarjejeniyar BAZATA Kara Fita Talla Ba.
Iyayen Yarinyar Wanda Suke A Garin Bauchi Sun Bayyana Farin Cikinsu Akan Wannan Taimako Kuma Sunce KO Yanzu Ta Sami Miji A Shirye Suke Da SU Aurar Da Ita.
14/06/2026
Allah Ya Sakawa Iyayenmu Da Alkhairi
13/06/2026
Ya Kamata Yan Kannywood Su Kara Komawa MAJALISA Su Kara Godewa Shugaba Tunibu.
13/06/2026
Jarumin Hausa Kannywood Ya Sanar Da Fita Zanga-Zanga A AREWA Kamar Yadda Masu Kishin Nigeria Sukeyi a Yankin Kudu.
ZAMUGA MASU KISHIN AREWA, SANNAN ZAMUGA IN ZA'A CE ZA'A KAMASHI TUNDA YAN AREWA AKA RAINA DAMA.
Allah Ya Kawo Mana Karshen Wannan Masifar Saboda Alfarmar Shugaba Sallalahu Alaihi Wa Sallam 🙏🏾❤️
By 🖊️🖋️
Abubakar Yusuf Radda (CEO)
13/06/2026
Shawara Ga Masu Neman Trending, Kuji Tsoron Allah Sannan Ku Tuna Akwai HUKUMA (Police, Court & Prison), Sannan Nanda Kwana Biyu Za’a Manta Da Maganar HadiZa Gabon, Salim Goje and His Wives.
Idan Aka Kamaka Saidai Aita Posting Ana Rokon A Sakoka.
Daga Karshe Dai Manzon Allah (S.A.W) Yace:
“KA FADI ALKHAIRI KO KAYI SHURU”
Free Advice From🖊️
Abubakar Yusuf Radda
CEO & FOUNDER
360Hausa &
13/06/2026
Yan Kudu Nata Zanga-Zanga Akan Sace Yara A OYO, Yan Arewa Kuma Daga Masu Zuwa Majalisa Maula Sai Munahikai Masu Gulmar Salim Goje, HadiZa Gabon Da Sauransu.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kano