BICHI MEDIA
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from BICHI MEDIA, Media/News Company, Bichi Local government, Kano.
karku manta gobe ne za'afito
ZANGA-ZANGA
๐งโโ๏ธ Ina goyan bayan ZANGA-ZANGA saboda Dokar da tadora Shugaba Bola Ahmad Tunibu akan mulki itace tabani damar fitowo ZANGA-ZANGA
Afito ayi ZANGA-ZANGA cikin Lumana Allah yasa tazama silar Kawo sauki a wannan kasa๐ณ๐ฌ baki daya
karku yarda wani maison kansa dayawa yasaka maku cewa ZANGA-ZANGA haramunce azukatanku domin sam ba gaskiya bane tsantsar son zuciya ne kawai๐
KODA SECOND CLASS EMIRATES KO BABU BICHI TAFI MADOBI HAR'ABADA
๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คธ๐คธ๐คธ
MU YAN BICHI
Allah shine abin dogaranmu!
05/06/2024
New Update๐ฅ mining for free
๐๐
https://t.me/wolfcoins_bot/dev?startapp=WC016CACBD43
04/06/2024
Da Alama Ragon Layyana Yana Wuyan Rocket.๐๐
Mun Tafi Wata Duniya Muna Ta Tara Wasu Yan Coins๐ฐ
Ashe Wasu Kuma Sun Fake Anan gidan Rocket Suna Ta Tara Yan Sulallan Su.
Guda dubu Dari Hudu Kacal (400,000) Zaka Tara Kaje Ka Kwashi Dabgen Ka.
Kuma Fa Har N117 Zaka Cire Abin ka.
To Nidai Bazan ce Komai Ba Sai dai ince muku ga Link Nan Ku Kwashi Rabon ku Kuma Ku Samu Na Sallah.
๐๐๐๐๐๐๐
https://t.me/The_Rocket_bot?start=r_6118227267
Yau Na Fara Gashi Har Na Wuce Rabi๐คฉ
03/05/2024
Subhanallah damasu ba nagari bane๐๐๐
Karku cutar Da Mata masu yawan Fara'a da Dariya, Zaku Hanasu Bacci in dare yayi๐ข
12/10/2023
Visit TikTok to discover videos! Watch, follow, and discover more trending content.
Tsohuwar Ajiya tareda Marigayi RABBILU MUSA IBRO allah yayi masa rahama๐ฅฒ
21/09/2023
MADUGU UBAN TAFIYA๐ช๐ฝ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Bichi Local Government
Kano
703101