Duniya Labari
Dan jarida Mai zaman khansa chikekken suna abdulkareem salisu abdulkareem
18/05/2026
Sabbabin Hotunan jaruma Radeeya jibril
18/05/2026
Lokaci ya sauya, jaruman Kannywood da muka sani tun suna matasa yanzu suna da ’ya’ya mata da s**a kai matakin aure. Wacce daga cikinsu kake so? 😀
18/05/2026
Masha Allah Tsohuwar Jarumar Kannywood Ummi Rahab Tare Da Yarta A Kasar Saudia Arabia Allah Ya Karbe ibadah Ameen
18/05/2026
Tun da Adam Zango ya fito yana bayyana irin wadannan kalamai, babu shakka yana nuna cewa abin ya taɓa zuciyarsa sosai.
Wannan na iya zama sako ga masana’antar gaba daya domin a duba yadda ake tafiyar da alakar sa da kowa,a goya masa baya akan lamarin Tsohuwar matar sa.
Wani lokaci manyan matsaloli ba sa farawa daga waje, suna farawa ne daga cikin gida ta hanyar rashin hadin kai, hassada ko rashin fahimtar juna.
Duk da haka, maganar Adam Zango ta bude wata muhimmiyar tattaunawa da mutane da dama suke son jin gaskiyarta.
18/05/2026
Breakfast
18/05/2026
Isah Feroskan Zai yi Angonce a mako na gaba
18/05/2026
Wacece mai kyan Kannywood ne???
18/05/2026
Gaskiya se yanxu Adam A zango yayi aure wlh ai duk macenda ta dauki uwarmiji Uwa wlh itace macen aure
Yadda nakejin dadi idan Naga sirika ta rike surkuwanta kamar mahaifiyarta wlh abin burgeni yake💯💃
Ya Allah ya zaunar dake gidan mijinki lfy
Ya Allah kabamu mazaje nagari masu sammu tsakani da Allah❤️🙏😘
18/05/2026
Jaruma Nafisa Abdullahi Kenan
18/05/2026
Jaruma Malika
17/05/2026
Aganinku yar wace jaruma ce wannan ???
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kano