Mahmud Muhammad

Mahmud Muhammad

Share

Hausa Fulani
Politician
Detective
I'm not who I am on social media, I don't even talk in real life.

Photos from Mahmud Muhammad's post 21/05/2026

Auzubillahi Bismillah Innalillahi 😭

20/05/2026

Mutanen Atiku na ADC sun gama tafkar Kudancin Najeriya da miƙa takara zuwa Kudu, sai ga Rotimi Amechi ya ɓullo da ƙarfinsa, yanzu idan ya ci primary shin ɗan kudun za su yi ko wata jam’iyyar za su je su tsayar da ɗan takara daga Arewa?

Ya kamata ace zuwa yanzu kowa ya waye a siyasar nan, mu daina zafafawa akan abinda muke so ko muke ƙi. Sannan duk wata magana da ɗan siyasa zai yi maka ta kudu ko Arewa ko musulunci ko kiristanci wallahi ƙarya ce zallar son zuciyarsa.

Mu tallata mu kuma zaɓi yan takara base on capacitynsu ko ma wani personal reason amma ba dai batun addini ko ƙabila ba. Yan siyasa duk ɗaya ne banbance-banbancen kaɗan ne.

Muhammad Inuwa.

Photos from Mahmud Muhammad's post 19/05/2026

PANTAMI YA JANYE DAGA TAKARAR GWAMNAN APC A GOMBE, YA ZARGI SAƁA DOKAR ZAƁE

Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya sanar da janyewarsa daga takarar fidda gwani ta gwamnan jihar Gombe a ƙarƙashin jam’iyyar APC, yana mai nuna rashin amincewa da yadda ake gudanar da tsarin zaɓen cikin gida na jam’iyyar.

A wata sanarwa da ƙungiyar Pantamiyya ta fitar a ranar 19 ga Mayu, 2026, Pantami ya bayyana cewa matakin ya biyo bayan zargin saɓa Dokar Zaɓe ta 2026 da kuma rashin samar da muhimman bayanai da hanyoyin sadarwa da s**a dace domin gudanar da sahihin zaɓen fidda gwani.

Pantami ya ce tun bayan amsa kiran shugabanni, matasa, mata da sauran masu ruwa da tsaki domin tsayawa takarar gwamna, ya bi dukkan ƙa’idoji da sharuddan jam’iyyar APC. Haka kuma ya bayyana cewa shi ne ɗan takarar gwamna kaɗai da ya aika wakili zuwa taron yarjejeniyar zaman lafiya da rundunar ‘yan sanda ta jihar Gombe ta shirya ranar 14 ga Mayu, inda wakilinsa ya sanya hannu kan yarjejeniyar.

Sai dai ya yi zargin cewa duk da biyayyarsa ga jam’iyyar, an hana shi samun muhimman bayanai game da yadda za a gudanar da zaɓen fidda gwani. Ya ce wasiƙun da lauyoyinsa s**a aika ga shugabannin jam’iyyar domin neman bayani ba su samu amsa ba.

Ya kuma soki yadda aka gudanar da zaɓen fidda gwani na ‘yan majalisar tarayya a jihar Gombe, yana mai cewa ba a bai wa mambobin jam’iyya a matakin ƙasa damar taka rawa yadda ya kamata ba, duk da cewa an sanar da sakamakon zaɓe.

Pantami ya ce bayan shawarwari masu zurfi da masu ruwa da tsaki, ya yanke shawarar janyewa daga zaɓen fidda gwani na gwamna da aka shirya gudanarwa ranar 21 ga Mayu, 2026, yana mai bayyana hakan a matsayin zanga-zangar lumana domin kare gaskiya da bin doka a tsarin dimokuraɗiyya.

Haka kuma ya gode wa matasa da magoya bayansa da s**a bayar da gudummawar kuɗi domin siya masa fom ɗin takara, tare da kira gare su da su zauna lafiya, su bi doka, kuma su ci gaba da tabbatar da zaman lafiya a jihar Gombe.

Sanarwar ta ce ƙungiyar Pantamiyya za ta bayyana matak

19/05/2026

lokacin Mr Ibu yana leburan Madugu🤓🤓🤓

19/05/2026

Sanda aka tarfa ka a Airport Aka Zapga ma Mari me ya Hana ka magana

13/05/2026

ADC presidential primaries will be dollar for dollar, and don't underestimate Amaechi in the primaries, he also has the cash, and he is serious.

Atiku will eventually leave ADC if Amaechi becomes the highest bidder.

A man who enters party primaries and buys votes with dollars, never minding due process and the rule of law, is the same person who wants to be elected president with promises of addressing Nigeria’s problems.

You cannot even conduct ordinary party primaries legally and diligently but you want to solve Nigeria’s problems. Dey play!

This is why I said there is no tangible difference between Tinubu and Atiku. The only difference is that one is Yoruba from Lagos( a city boy), while the other is from a small tribe in a small village in Cameroon whom Shehu YarAdua helped bring into Nigeria's power circle. Nothing more!

A vote for Atiku is a vote for Tinubu. It is a continuation of stealing public funds kawai.

😅

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

https://gwarzonewsblog.blogspot.com/

Address


Nasarawa
Kano