Khal-Ash

Khal-Ash

Share

the future we want but the future is now

14/04/2026
Photos from Khal-Ash's post 14/04/2026

Inaso nagabatar muku da shagona Khal-Ash investment dake a gidan Alaramma na filin fakin Ibrahim taiwrod akantin kwari market,ko atuntube mu ta WhatsApp 09068844368

10/04/2026

‎If a woman has a dream it's means she can verbalez with her voice without read
‎Why can't you inspire the voices that is dream and allways searching for a good future, thy are gossipers thy said a woman from a poor condition doesn't have a dream but tell them the feeling of a dream is not for a wealthy condition it's for a heart and inspiration always comes from heat of a dream .

06/04/2026

Yan'uwana samari saifa mun tashi dagaske

Photos from Khal-Ash's post 06/04/2026

Ina rokon governor A.K.Y daya gaggauta karasa wannan aikin, saboda na shirya tsaf dan zowa daukar photo.Ammafa kar'amanta muna saida Zaningado da Labulaye mai so yaduba comment zai ga link dinmu na WhatsApp yayin magana

05/04/2026

Barka da safiya,lallai mai arziki shine wanda yawo fanta da aikata sharri

04/04/2026

Yan'uwana samari muyawaita istig fa ri,saboda tana bude kofofin arziki

Photos from Khal-Ash's post 01/04/2026

Ga mu da zannuwan gado masu kyau ga quality ga sauki azo'asiya kayan kwalliyar daki, sabuwar amarya ko cangin gida. Contact me on WhatsApp 09068844368

31/03/2026

Ya Allah kajikan mahaifammu, ka haskaka kabari su da hasken fiyayyan halitta ANNABI MUHAMMAD S.A.W

29/03/2026

Yan'uwana samari saifa mun tashi dagaske da naiman nakai,karkai saka ki kuma karkai wasa da damarka.Allah yataimaka!

Photos from Khal-Ash's post 29/03/2026

Zannuwan gado masu kyau ga quality ga sauki azo'asiya

Want your business to be the top-listed Clothing Store in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Kantinkwari Market
Kano