Asaleh
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Asaleh, Shopping & retail, Tiga dam, Kano.
19/09/2022
SHAWARAR MALAM AHMAD TIJJANI YUSUF GURUNTUM ZUWA GAREMU BAKI DAYA
Malam yace yaku ýan uwana masu albarka ina mai tunatar daku da baku shawara cewa babu wani abu mai alkairi daya dace damu kamar neman ilimin addini
Malam yace kudage da karatun addini karku gajiya wajen neman sa karku kosa karkuji kamar abin ya hau muku kai
Malam yace akwai lokacin da zakuzo kuga ribarsa domin duk rayuwar da ALLAH yabawa ďan adam babu abinda dayake hutar da zuciya da ruhi da gangar jikin bawa kamar karatun Addini
Malam yace karatun addinine kai kana rayuwa shi kuma yana maka seti baka buqatar wani seti bayan ilimin addini
ALLAH Kabamu ikon nema da koyarwar karatun addini
20/03/2022
ALLAH YA QARA LAFIYA MALAM
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Website
Address
Tiga Dam
Kano
8020