Tsauna
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tsauna, Writer, Kaduna, Kano.
30/01/2023
Ƴan Sanda a jihar Neja ta yi Nasarar cafke Wasu masu Garkuwa da mutane.
Daga Janaidu Amadu Doro
Rundunar 'yan sandan ta cafke wasu Mutane biyu da Ake tuhuma da laifin Garkuwa da Mutane.
Wadanda aka cafken din su ne : Isyaku Ana-ruwa da Muhammad Sani Yakubu.
Kakakin rundunar Wasio Abiodon ya bayyana cewar wadanda Ake tuhumar sun ce su na cikin wadanda ke addabar yankunan Kaffin Koro da ke Karamar Hukumar Paikoro da kuma Gwagwalda ta yankin Babban birnin Tarayya Abuja.
Rundunar kuma ta ku6utar da mutane Bakwai cikin wadanda a ka yi Garkuwar da su tare da samun tsabar kudi Naira Miliyan uku da kuma wayar salula guda uku.
30/01/2023
Ka saurara 💥:
An ce ka zabi mutumin kirki ka ce wai asarar kuri'a kake tsoro saboda ba ci zai yi ba.
Kuri'ar kudi ce? Me kuri'ar za ta kara maka a rayuwa idan baka zabi nagari ba? Sai kuma ka zabo azzalumi daga baya ka zo kana kuka bayan kai ka jefa kanka a halaka ta hanyar banzan tunani.
Babu ta'inda Zabar Shugaba nagari Ya Taba Zama Asara koda ya fadi Zabe,Babbar Asara Shine Kazabi Azzalumin Shugaba Dan San Rai da Keta Irin naka.
- Hanafi Saidu
Group of People with Voters Card..
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kaduna
Kano