Taskar labarai live
Labarai da dumi duminsu
20/07/2025
Mu ajiye maganar wasa agefe.
Naga wasu na baiwa rfi shawara wai sudena nuna wannan maaikaciyar saboda kyawunta na sanyasu rashin gane labarin da take karantawa.
Kada kujawo mata matsala, bata jima da samun wannan nasara ba, a kyaleta domin kada masu iko da gidan radion su zaci gaske ne.
Kada muyi wasa da Hanyar neman abincin wani mu ringa sara mun duban bakin gatari.
Shawara.
19/07/2025
🚨 YANZU-YANZU: Barcelona ta tuntuɓi wakilan Rodrygo tare da shaida musu cewa suna son fara tattaunawa idan ya yanke shawarar barin Real Madrid.
—
RIP 😭😭
19/07/2025
KO KUNSAN CEWA BAA TABA SAYAN MESSI BA 😅😅
ARHA BATA ADO INJI HAUSAWA AMMA BANDA WANNAN ...
Gafa asalin masu facacity
17/07/2025
Da ɗumi-ɗumi: Daga Saudi Arabia, suna shirin miƙa tayin kuɗin da yafi na kowanne a tarihin ƙwallon ƙafa na £302m, wanda ya zarce na Neymar na £200m, domin ɗaukar Vinicius Junior daga Real Madrid. 😱
Sannan shi kansa Vinicius sun yi masa tayin £864m, ciki har da garaɓasa, duka a cikin yarjejeniyar kwantaragi na shekara biyar idan har ya amince zai koma can da taka leda. 🥶🤯
Al-Ahly ita ce ƙungiyar da zata yi wannan girgiza a duniyar ƙwallo ƙafa idan har Real Madrid da Vincius s**a amince.
Taskar labarai live
15/07/2025
🤍 Álvaro Carreras ya posa con la camiseta del Real Madrid
14/07/2025
🗣️ Claudia Calvo: "An gayyace ni zuwa bikin ranar haihuwar Lamine Yamal. Sunyi mana tayin €10,000 zuwa €20,000 don halarta, amma ban san abin da suke tsammani daga gare mu ba. Sun nemi mata masu fararen gashi da girman kirji. Ba a yarda mu shiga da wayoyinmu ba."
Yaron nan kuma musulmi ne?
Idan Musulmi ne halayyarsa batayi k**a da ta musulmin kirki ba sam.
12/07/2025
📊 Andrés Iniesta 🆚 Mesut Özil – Kididdigar Aikin Ƙungiya Career Stats for Club
🇪🇸 Iniesta
Kwallaye: 93
Taimakon cin kwallo (Assists): 161
🇩🇪 Özil
Kwallaye: 114
Taimakon cin kwallo (Assists): 219
Ma’ana Iniesta ya fi Özil yawan kofuna da ya lashe yayin da Özil ya fi Iniesta yawan cin kwallaye da taimakawa wajen cin kwallaye
12/07/2025
Tsohuwar matar Achraf Hakimi, Hiba Abouk ta ce: "Abu ne mai kyau da kuma ladabi yadda Achraf yake kula da mahaifiyarsa, amma bayar da dukiyarsa gaba ɗaya ga mahaifiyarsa kuma ya bar ni ba tare da wani abu ba tabbas wannan tsabagen rashin tausayi ne."
Taskar labarai live
fans
Click here to claim your Sponsored Listing.