MATAN AREWA
assalam alaik
barka dazuwa wannan shafi mai tarin albarka, mallakin Ayserth
Wannan shafi matattara ce ta tunani da bincike da nake gudanarwa akan al'amuran da suka shafi al'ummarmu musamman ta Najeriya,a fannin xapapan kalaman soyayya, ina iya fahimtar al'amura ba dai dai ba kuma ina iya kuskure akan abin da na fada don haka, Ina maraba da gyara mai amfani.
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hajia Sakinat Haske Abdullahee, Mallam Zakariya Dan Umaru, Lubabatu Tijjani, Hajara Abdullahi, Shamu Hashem, Yar Harka, Hafizua M Yau, Muktar Goni, Kabiiru Gwalle, Mafarkin Zuciya, Nana Kalla
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Safari Taiwoabiona Mana Tee, Maryam Usman
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdul Mustafa, Sunusi Aliyu Sp, Ibraheem Mai Sheenku, Imran Mukhtar Abubakar Basakkwace, Real Turaki Gmz, Ismai L Zainab, Ibrahim Yusuf Isa, Sadeeq Nura Abdul Maleek, Rabilu Abubakar, Adamou Moussa, Sabitu Saminu, Jamilu Idris, Usman Rabi'u, Aliyu Haidar, Ibrahim Dauda, Yusif Ali Ringim, Ahmad Sadeq Saleesu, Abdul Mansir
�������
MashaAllah
Adama
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Muslim Hassan Suhunun, Hayatu Muhammad, Sani Ibrahim Yalo Alt
Na so ki a lokacin da k**e so
Na soki fiya da yadda k**e so
Na soki fiya da Yadda zuciya ta take so.
Na rayu da tsantsar Tsagwaron tsabar sonki A cikin zuciya ta.
Ina yi miki alkawari, soyayyata gare ki ba zata gushe ba. Ko da duniya ta juye, ke ce za ta kasance a zuciyata.
Duk inda na samu kaina, zuciyata tana komawa wajen ki. Kaddara ce ta hada mu, kuma zan kiyaye ki da dukkan karfina
Idan zan kwatanta ki, zan ce kamar tauraro ne mai haske da baya gushewa a sama. Ke ce ta musamman a gareni
Soyayyarki ta cika min zuciya har ta zama kamar iska da nake sha, babu ranar da zan iya rayuwa babu ke
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kaduna
Kaduna