Umar Rigasa Media
News and current affairs All side All the time Giving you all that is happening in kaduna and environs... In #Nigeria.
08/06/2026
Ya Allah, Ka yi mana tsari da arzikin da ke sa riya da alfahari. Kuma Ka raba mu Da talaucin da ke sa hassada da girman kai. Aameen
08/06/2026
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN
Allah yayiwa Alh Adamu Maishinkafa rasuwa jiya da daddare za ayi janazarsa karfe 10 na safe Masallacin Danfodio dake unguwar Sanusi Kadu na.
Kafin rasuwarsa ya taba zama shugaban Kasuwar Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Market ta Kaduna. Sannan tsohon dalibin Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Rahimahullah ne sannan dalibin Dr Ahmad Gumi na kusa.
Ko a karatun ranar Asabar na Muwatta ance ya samu halarta da shi muka je gaisuwar Sallah wajen Malam da babbar Sallah nan.
Allah Ya gafarta masa ameen.
07/06/2026
Alhaji Ali Ngamdu stands out as a gentleman par excellence, earning respect through his noble character and outstanding contributions in Borno politics.
07/06/2026
🚨 𝗕𝗥𝗘𝗔𝗞𝗜𝗡𝗚: Florentino Perez is winning the election exit polls with 68.6% of the votes, reports COPE!
Congratulations Mr President.
Maigirma Matawallen Sokoto .
Congratulations.
Baban Yaya malam Bello Usama Muna Godiya Da kulawar Ga Chairman Taro Taila .
07/06/2026
Jagora ✍️
Sardaunan Bakori.
Alh. Abdulkadir Ismail Umar
Allah Ya karawa Rayuwa Albarka.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
18 Alkali Road
Kaduna
810232