Maganin Infection
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Maganin Infection, Shopping & retail, Kaduna.
15/09/2025
πΏ AMFANIN GANYEN GWAIBA GA HAKORA.
1. Kashe Ζwayoyin cuta (antibacterial):
Ganyen gwaiba na da sinadaran da ke hana Ζwayoyin cuta yaduwa a hakora da gumi.
2. Rage ciwo da kumburi:
Idan hakori ko gumi ya kumbura, ganyen gwaiba na sauΖaΖa ciwo da kumburi.
3. Dakile wari a baki (bad breath):
Yana taimakawa wajen kawar da wari ta hanyar tsaftace baki.
4. Taimakawa wajen dakatar da jini a gumi (bleeding gums):
Idan gumi na yawan zubar jini, ruwan ganyen gwaiba na iya taimakawa.
---ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.......
π₯£ Yadda Ake HaΙawa
1. Ruwan Wanke Baki (Mouthwash)
A Ιauki ganyen gwaiba guda 6β7.
A tafasa su cikin ruwa Ιan kofi na minti 10.
A barshi ya huce, sai a tace.
Ana wanke baki da shi sau 2β3 a rana.
---ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.......
2. Tauna Ganye Sabbi
A Ιauki ganye sabbi 2β3 a wanke su.
A tauna su a hankali, a bar ruwan ya ratsa hakora.
Wannan yana kashe Ζwayoyin cuta da rage ciwo.
---ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.......
3. Man Shafawa (Paste)
A busar da ganyen gwaiba a rana har sai sun bushe.
A nika su su zama Ζura (powder).
A gauraya da Ιan gishiri ko zuma, a shafa a wurin da ciwon hakori yake.
A jira minti 5β10, sai a wanke baki da ruwan dumi.
---ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.......
β οΈ Lura: Idan ciwon hakori ya yi tsanani ko kuma hakorin ya ruΙe gaba Ιaya, sai a je wajen likitan hakori domin a yi cikakken magani.
15/09/2025
π’ AMFANIN 'YAN GWANDA (Pawpaw Seeds) GA MASU CIWON KODA
πΏ Yayan gwanda suna taimakawa wajen tsaftace koda, cire gubobi daga jiki, da rage matsalar kidney infection.
πΏ Suna hana yawaitar kitse a jini wanda ke iya toshe koda.
πΏ Suna taimakawa wajen dawo da aikin koda yadda ya k**ata.
π₯ YADDA AKE AMFANI DASU
1. A busar da yayan gwanda a rana.
2. A nika su sosai a turmi ko blender.
3. A Ιauki Ζaramar cokali (Β½ teaspoon) a gauraya da ruwan zafi ko zuma.
4. A sha sau 1 a rana na tsawon sati 1β2.
GARGADI:
Kada a sha da yawa, su na da Ζarfi.
Mata masu juna biyu kada su sha.
Idan cutar koda ta tsananta, sai a tuntuΙi likita kafin amfani.
AYI SHARE GA MUTANE SU AMFANA
26/08/2025
Nauβoβin Fitar Ruwa daga Farji (Vaginal Discharge)
1. Mai tsabta, mai ΙanΙano k**ar kazar Ζwai
Yana yawan fitowa lokacin ovulation.
Alama ce ta lafiya da kuma haihuwa (fertility).
2. Fari kuma mai taushi
Yana fitowa kafin ko bayan alβada.
Idan babu ΖaiΖayi ko wari β alβada ce.
Idan ya yi kauri ko ya zama k**ar Ιan burodi (clumpy) tare da ΖaiΖayi β yeast infection.
3. Rawaya ko Kore
Mai kauri, wani lokaci yana da wari.
Yana iya zama alamar STI (k**ar gonorrhea, trichomoniasis).
4. Launin toka (gray)
Yana fitowa da wari k**ar kifi.
Yana nuna bacterial vaginosis.
5. Ruwan ja ko ruwan kasa (brown/pink)
Na iya fitowa bayan alβada ko bayan sΒ£x.
Yana iya zama alβada, amma idan yana maimaituwa ko yawa β yana nuna hormonal changes ko infection.
6. Jini (bloody discharge)
Idan jinin bai da alaΖa da haila (period) β na iya zama infection, rauni, ko wasu matsaloli.
Ya k**ata a ga likita idan ya yi yawa ko bai saba ba.
Alamomin Da Suke Nuna Matsala (Red Flags) β οΈ
Wari mai Ζarfi ko wari mara daΙi.
ΖaiΖayi, zafi, ko Ζonawa.
Fitowar ruwa mai kauri, rawaya/kore.
Jin zafi yayin yin fitsari ko sΒ£x.
Muna sayar da magungunan karfin maza, girman azzakariπ, da gyaran jiki.
Ganye ne, ba kwaya ba πΏ
WhatsApp: 08036066553, 08051115383
Instagram:
06/06/2025
AMFANIN GANYEN DALBEJIYA GUDA 16 A JIKIN DAN ADAM
Ga wasu amfanin dalbejiya a jikin mutum:
1. Ganyen dalbejiya na kare mutum daga kamuwa da cutar bugawar zuciya, musamman idan aka dafa ganyen ana shan ruwan k**ar shayi.
2. Yana taimakawa wajen tacewa da tsaftace jinin jikin mutum.
3. Ganyen na maganin cutar zazzabin cizon sauro da typhoid.
4. Yana maganin cutar ciwon ciki, musamman idan mutum ya murde saboda wani abinci da aka ci.
5. Ganyen dalbejiya da man shi na gyara fatar jikin mutum.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
6. Ganyen na maganain saiko, amosanin kai da kuma sa tsawon gashin kai.
7. Ana iya amfani da man dalbejiya a matsayin dabarar bada tazarar iyali.
8. Ganyen na kawar da cutar daji, musamman na nono da βyaβyan maraina.
9. Ganyen na maganin cutar gyambon ciki da rauni a jiki.
10. Yana rage kiba a jiki musamman ga masu fama da ita.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
11. Yana warkar da ciwon gabobi da ciwon kai.
12. Yana kare mutum daga kamuwa da cutukan da ake samu ta hanyar yin jimaβai.
13. Yana warkar da cutar kuturta.
14. Yana maganin ciwon ido.
15. Yana maganin guba da ake samu daga jikin dabba k**ar cizon cinnaka, maciji da sauransu.
16. Ganyen na maganin kwari musamman wadanda ke lalata amfanin gona.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
02/06/2025
MAGANIN CIWAN KODA SAHIHI DA YARDAR ALLAH, A GWADA AGANI.
Idan kun san wanda ke da matsalar koda, Wannan shine abin da suke bukata suyi.
1. A samo ganyen yalo
2. A Tafasa ganyen
3. A Bar shi yayi sanyi
4. Ana shan ruwan safe da rana da dare
5. Sak**akon yana da ban mamaki.
Da fatan za'a yi share don taimakawa mutanen da suke cikin irin wannan yanayin su amfana.
ALLAH Ya Bamu Lafiya ya Cigaba da Inganta mana Ita.
01/05/2025
In kina fama da matsanancin infection ki jarraba wannan hadin, ko da baki dashi kiyi kokari kiyi hadin nan ko sau daya zai fidda miki wani gurbattaccen ruwa dake marar ki.
Ki samu spices da Kika ga nasa a photo, ki dauraye su ki hadasu a turmi ki daka, amma albasar sabuwa ake so, sai ki juye a tukunya,ki zuba ruwan pure water Leda daya da rabi sai ki daura a kan wuta ki barshi ya dahu sosai har sai kinga ruwan ya dau tsotse wa, sai ki kuma diban ruwa k**ar jug daya sai ki Kara zubawa in ya tafaso ko sau daya sai ki sauke.
ALHERI HERBAL TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp: +2348093651535.
In ya dan huce sai ki tace ki zuba zuma in baki dashi ba sai kin sa ba.
Ki sha karamin kofi sau uku a rana, safe, rana da dare.
Ki sha na akalla 5 to 7 days In Sha Allah zaki ban labari.
Banda mai ciki, Banda mai period sai kin gama.
Kamar yarda na saba fada ki dimanci amfani da spices ki huta kashe kudade a asibiti.
ALHERI HERBAL TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp: +2348093651535
26/03/2025
MAGANIN SANYI (INFECTION) NE SADIDAN.
Maganin kowane irin sanyi k**ar:
1. Kaikayin gaba
2. Kuragen gaba
3. Zubar farin Ruwa
4. Warin gaba
5. Daukewar sha'awa
6. Jin zafi lokacin saduwa
Da sauran cutukan sanyi.
KAYAN HADIN SUNE KAMAR HAKA
1. Citta danya
2. Tafarnuwa
3. Kurkum
4. Lemon tsami
YANDA AKE HADAWA
A gyara su da kyau, a yayyan ka su, se a zuba a tukunya a dafa, a rika shan karamin kofi daya, sau 2 a rana.
Aturawa Sauran mutaneβ
Domin samun hadadde ana iya mana magana.
20/03/2025
AFANIN KANINFARI GA HAKORI
1. Yana maganin ciwon hakori. Zaka iya amfani da man kanimfari (clove oil) ga hakori mai-ciwo ko kuma kanimfarin (dakakke) , a jikashi kadan da ruwa a lika wajen hakori mai-ciwo. Idan mai ( clove oil) kake amfani dashi sai asamu auduga a zuba man kadan a lika wajen hakori mai-ciwo (ka danne da hakora).
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
17/03/2025
MAGANIN CIWON ( KODA ), DA YADDA AKE WANKE KODAR, WATO KIDNEY STONESΨ
KUYI SHARE DAN SAURAN MUTANE SU ANFANA BAKI DAYA,
Da farko dai Koda kodar mutum takai sai anyi dashen watane, to insha Allah idan yayi anfani da wayan nan zai warke,
1- Qaro,
2- Yayan Gwanda,
3- Ganyen Yalon Bello,
Yadda za'a sqrrafa su,
Za a nika Qaron ne da yayan kwanda wanda yabushe ko a daka sosai har suyi laushi, daga nan sai a debi cikin babban cokali biyu da safe a zuba a ruwa kofi daya, sai a barshi k**ar saβa biyu ko uku har sunarke, sai a gauraya su sosai a sha da safe kafin akarya, sannan asakesha da yamma kafin ayi bacci.
Kuma Za'a samu asalin karo na itacen karo wato (Kolkol) da yayan asalin gwanda ne, bayan mutum yasha idan zaiyi fitari to yayi afili Dan yaga abin da yake fita,
Sai kuma asamu gainyen yalon bello awanke shi da ruwa Mai kyau sannan atafasa shi da ruwa mai kyau shima adinga shan Rabin kofi arana sau 2 shikuma Ganyen Yalon zai wanke kodane,
Insha Allah duk mai ciwon Koda Allah zai warkar dashi ayiwa annabi salati, s.a.w.
12/03/2025
AMFANIN GANYE DA KUMA YAYAN TAFASA.
Tafasa wacce muka sani a kasar Hausa wata karamar bishiya ce dake da ganye launin kore da fure da kananin 'ya'ya a jikinta.
Ita dai wannan bishiyar ana samunta a wurare da dama a kasashen Africa ciki harda Nigeria musamman a jihohin arewa.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
A kasar India masu maganin Ayurvedic Herbal Medicines sun dauki lokaci mai tsawo suna amfani da tafasa dan yin maganin wasu ke6a66un rashin lafiyoyi k**ar haka :
Maganin makafta ko matsalar data shafi ta gani.A baya ga wannan matsala ta barazanar makafta,tafasa na kara lafiyar ido k**a daga manya,har zuwa tsofaffi.
A dan haka sai a zan ka yin miyan tafasa ana ci ga abinci.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
Wani bincike da wasu masana tsirran itatuwa s**a yi sun tabbatar da cewa Tafasa na maganin wasu cutukan da ke shafuwar babbar hanzanya (colon) da kuma taurin bahaya (constipation).
Tafasa tana maganin zafin ciki (internal heat) da kuma wanke dattin ciki da ya cushe.
Tafasa tana rage kiba dan haka wannan wata damace ga masu tumbi wadanda ke bukatar rage nauyi.sai a nemi ganyen tafasa a dake a tareda gero ayi gumba a dama ayi kunu a fake sha.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
Ana amfani da sayyun tafasa idan s**a bushe sai a dake su koma gari dan maganin cizon maciji.
Ana amfani da garin ganyen tafasa dan warkarda gyambon ciki waton ulcers.
Tafasa na maganin tsutsotsin ciki(intestinal worms)
tafasa na maganin cutukan fata k**ar su kazuwa da makero da kuraje masu kaikayi ga jiki.
Tafasa na saukarda yawan zafin jiki da hauhawar jini.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
Tafasa na daukeda sinadiri mai suna chrysophanic acid da sinadirin anthrone masu kashe kwayar cuta ta fungi.
Ganyen Tafasa na inganta lafiyar hanta.(improves liver function)
Ana amfani da ganyen tafasa ga yara kanani masu fitarda hakora (childhood teething)
ganyen tafasa na maganin zazza6i da ciwon ga6o6in jiki.sai anemo ganyen a tafasa ayi suraci da ruwan ko ayi wanka dasu da sanyin safiya ko yamma.
Ganyen tafasa na flushin din wasu sinadirran dake gur6ata ciki (toxins)
Diyan tafasa na maganin cutukan sanyi kaar na tari da mura musamman ga wadanda basa jimirin sauyin yanayi k**ar a lokacin sanyi.
Wanda yaci wani abu ko ya sha wani abu dake da alaqa da poison zai iya amfani garin diyan tafasa inshaAllahu take zai amaiye wannan gubar a cikin lokaci kuma ba zata illata shi ba da amincewar Allah.
Ganyen tafasa na maganin malaria.
Ganyen tafasa na warkarda cutukan jini(blood disoders)
ganyen tafasa na maganin cutukan ciki.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
Ana amfani da garin diyan tafasa a markade da mai sai a shafawa rauni ko wata jimuwa ko kuma kunar wuta.
Mai fama da basir mai haifarda zubar jini (bloody diarrhoea) sai ya tafasa ganyen tafasa ya marmasa gishiri a ruwan ya rinka tsuguno a ciki na mintuna goma ko fiye a duk sanda yaje bahaya.
Mai fama da tari sai ya ya markade ganyen a ruwan zafi ya zanka sha.
Nauyi ko ciwon mara a lokacin al'ada sai ayi amfani da tafasa.
GARGADI
mai fama da gudawa ba zai sha tafasa ba.
Mace mai ciki ta kiyayi yanda ake amfani da tafasa. Mai ciwon hanta shi ma ya kiyaye.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
24/02/2025
MAGANIN DATTIN CIKI DA INFECTION A SAUKAKE
Idan kana fama da daya daga cikin wadannan matsaloli, in sha Allah wannan hadin zai taimaka:
β
Dattin mara
β
Daskararren maniyyi
β
Dattin ciki
β
Saurin inzali
β
Kank**awar azzakari
β
Kaikayin gaba
Abubuwan da ake bukata:
Kanumfari
Tumeric
Tafarnuwa
Citta
Yadda ake hadawa:
1. A tsaftace wadannan kayan.
2. A yayyanka su kanana.
3. A zuba su a cikin mazubi mai kyau.
4. A bar su su jiku na tsawon kwanaki uku.
5. A fara sha bayan kwanakin uku.
Lura:
Mata masu ciki ba za su sha wannan hadin ba.
Idan mace ta sami yin jini, bayan ya tsaya, zata iya shansa don wanke mara.
Muhimmin gargadi:
Idan kana jin wata cuta a jikinka, yana da kyau ka je asibiti domin a duba ka, kada ka rika shan magani barkatai. Allah ya ba mu lafiya baki Ιaya.
Tura wannan sako zuwa ga waΙanda ba su gani ba, domin su ma su amfana.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna
234