Cisdev MEDIA Team Rigasa
ANKIRKIRI WANNAN PAGE DAN ISAR DA SAKON ISLAMIYU NA GUNDUMAR RIGASA CIKIN SAUKI DA TAIMAKAWA DALIBAI DA MALAMAI DA AL UMMAR GARI DA MUSULMAI BAKI DAYA
04/04/2025
ولوكانت الدنيا تدوم لأهلها #. لكان رسول الله حيا يخلد
21/09/2022
ALHAMDULILLAHI ZIYARAR TARE DA TA'AZIYYAR NA RASUWAR MLM YAHUZA ZONE 6
KARO NA SHIDDA KENAN DA ZIYARAR SHUWAGABANNIN MAKARANTU GUNDUMAR RIGASA KENAN.
KARKASHIN JAGORANCIN MLM USMAN ZUBAIR.
INDA AKA KAI ZIYARA MAKARANTU 20 NA ZONE TARE DA SHUGABAN ZONE DIN MLM ABDULLAHI DAN MUSA.
SANNAN A HALARCI MAJALISIN MLM SALISU
BAKALANI WANDA AMINI NE GA MAI RASUWA. ALLAH YA MUKE ROKO YAKAI HASKE IZUWA KABARIN SA.
HAKIKA ABIN A JINJINA MA WANNAN KWAMITI NE BISA GA WANNAN KOKARI.
WANNAN ZIYARA TA SANYA FARIN CIKI GA MALAM MAKARANTA SOSAI.
ALLAH YA SAKA MA WADANNAN JAGORORI DA ALKHAIRI.
JINJINA GA WANNAN KWAMITI MAI ALBARKA.
✍️✍️AHMAD NURA MUSA (ABU RUHAIMAH)
20/09/2022
20/09/2022
ALHAMDULILLAHI ALHAMDULILLAHI ALHAMDULILLAHI
Dukkan godiya da yabo sun tabbata ga Allah.
Shine Wanda ya qaddamara mana wannan jarrabawa. Kuma alhamdulillahi munyi imani da HAKA.
YAU NE GWAMNATIN JAHAR KADUNA TA BADA UMARNIN BUDE MAKARANTAR ULUMUDDEENIL ISLAM.
A MADADIN SHUWAGABANNIN MAKARANTU GUNDUMAR RIGASA KARKASHIN JAGORANCIN MLM USMAN ZUBAIR, MUNA TAYA MLM KABIRU ABDULLAHI MURNA DA SAURAN MLMAN MAKARANTU.
MUNA MIKA GODIYAR MU I ZUWA GA
JAMIL ALBANI D
HAKIMI GUNDUMAR RIGASA
SARKIN MASHI.
DOMIN SUN TSAYA TSAYIN DAKA AKAN WANNAN AL'AMARI.
ALLAH YA SAKA MUKU DA ALKHR.
✍️✍️AHMAD NURA MUSA (ABU RUHAIMAH)
14/09/2022
ALHAMDULILLAHI ZIYARAR MU TA YAU IZUWA MAKARANTUN ZONE 5 TA QAYATAR GASKIYA.
KARO NA BIYAR KENAN DA ZIYARAR SHUWAGABANNIN MAKARANTU GUNDUMAR RIGASA KENAN.
KARKASHIN JAGORANCIN MLM USMAN ZUBAIR.
INDA AKA KAI ZIYARA MAKARANTU 19 NA ZONE 5 TARE DA WAKILIN SHUGABAN ZONE DIN. MLM Usman Ahmad Danbaba
KUMA ANYI MA MLM USMAN MAI MAKARANTAR MLM IBRAHIM DAURAWA LAYIN AI MAI TUWO BAKIN T**I JAJE NA IBTILA'IN DAYA SAME SHI,DA AKAYI GARKUWA DASHI. AMMA ALHAMDULILLAHI YANZU YA CIGABA KARATU DA DALIBAI.
HAKIKA KUNA KOKARI DOMIN WANNAN AIKI BA KOWA BANE ZAI IYA.
WANNAN ZIYARA TA SANYA FARIN CIKI GA MALAM MAKARANTA SOSAI.
ALLAH YA SAKA MA WADANNAN JAGORORI DA ALKHAIRI.
JINJINA GA WANNAN KWAMITI MAI ALBARKA.
✍️✍️AHMAD NURA MUSA (ABU RUHAIMAH)
08/09/2022
Masha Allah ziyara tayi
08/09/2022
ALHAMDULILLAHI ZIYARA TANA CIGABA DA GUDANA
KARO NA HUDU KENAN DA ZIYARAR SHUWAGABANNIN MAKARANTU GUNDUMAR RIGASA KENAN.
KARKASHIN JAGORANCIN MLM USMAN ZUBAIR.
INDA AKA KAI ZIYARA MAKARANTU 10 NA ZONE 4 TARE DA SHUGABAN ZONE DIN. MLM JAMILU AL'ANSAR (ASSALAFY).
MLM Umar S Assunnah muna jinjina
HAKIKA KUNA KOKARI DOMIN WANNAN AIKI BA KOWA BANE ZAI IYA.
WANNAN ZIYARA TA SANYA FARIN CIKI GA MALAM MAKARANTA SOSAI.
ALLAH YA SAKA MA WADANNAN JAGORORI DA ALKHAIRI.
JINJINA GA WANNAN KWAMITI MAI ALBARKA.
✍️✍️AHMAD NURA MUSA (ABU RUHAIMAH)
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Dan Madami Rigasa
Kaduna