Arewa Reporters

Arewa Reporters

Share

News Company

Photos from Arewa Reporters's post 04/03/2024

KACICI-KACICI: Kun san wace Jarumar fina-finai ce wannan?

04/03/2024

A ƙarasa mana wannan karin maganar...

04/03/2024

Shugaba Bola Tinubu ya bayyana hakan ne lokacin da ya ke tattaunawa da masu zuba jari na Qatar a Doha, ya kuma jadadda musu cewa ba za su samu wani cikas wajen cimma yarjejeniyoyin ba.

04/03/2024

Gwamna Bala Muhammed ya yiwa ‘dan agaji, Abdulhadi Kankia kyautar mota, Sheikh Bala Lau ya mallaka masa kujerar hajji duk saboda wani dalili daya. Cikakken bayani a sashin sharhi.

04/03/2024

Sabuwar doka za ta yi wa Tinubu da Kwankwaso illa kan takarar 2027. Duba sashen sharhi domin karin bayani.

04/03/2024

MUHAMMADUR
RASULILLAH
ﷺﷺﷺ
💙🤍💙🤍💙
Kowa ya amsa.

03/03/2024

Daga matashin dan siyasa mai suna Abdul Cisse Politician.

Nanne karshen fadar siyasar duk duniya, duk wani fadar siyasa da bana waziri ba, kango ne.
.

03/03/2024

Yaƙin Gaza: Za a ci gaba da tattauna buƙatar tsagaita wuta a Masar

03/03/2024

An tare hanya a yayin da mutane s**a shiga rumbuna s**a sace buhunan abinci a Abuja.

Mutane sun shafe kimanin awanni 2 suna satar hatsi da sauran kayan abincin da aka boye.

Bisa dukkan alamu jami’an tsaro ba su ankara da wuri ba ko kuwa ba su iya daukar mataki ba.

03/03/2024

Me mutane ke cewa kan matakin Sheikh Daurawa na ajiye shugabancin Hisbah?

03/03/2024

CBN ya rufe kamfanonin 'yan canji 4,173

03/03/2024

Likitocin Saudiyya sun yi aikin raba tagwayen Najeriya da aka haifa a manne

Want your business to be the top-listed Media Company in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Kaduna