Sheikh Yusuf Ridwan Yusuf
Al-Qur'ani, Sunnah, Aqeedah, Tauhidi, Manhaji, Fiqhu, Sira, Raddi Da Sauransu
MANUFA: Wayarwa da Musulmi Kai Game da Addininsu BISA Mahangar AL-QUR'ANI da SUNNAH akan FAHIMTAR MAGABATA (Sahabbai, Tabi'ai da Atba'ut_Tabi'in) Da Wanda ke Bin Tafarkinsu.
والله ما تأكلنا بديننا، والله ما أخذنا شيئاً مقابل هذا".. الشيخ رفع الله قدره
Hanyoyi Goma Na Kariya Daga Sharri Shaiɗan!
SHIN MUSULMAI KE KASHE KIRISTOCHI A NIGERIA
YAQINI AKAN KALMAR LAA ILAHA ILLAHLLAH
SHIRKA YAFI GIRMA FIYE DA HARAMCIN AUREN IYAYE
MUSULUNCI A KARON FARKO
SU WAYE MUMINAI NA GASKIYA
03 Of 03] NA DAGA CIKIN MA'ANAR ƊĀGUTU!
Da Yawan Mutane Suna Mamakin Yadda Wasu Mutane Suke Ganin Gaskiya Ƙuru-ƙuru, Musamman Mabiya Ɗariƙun Sufaye, Amma Bazasu Bi Gaskiyar Ba.
Akwai Matakin Da Idan Mutum Yakai, Ana Rufe Zuciyar Daga Ganin Gaskiya.
Allah Yayi Mana Tsari Daga Bin Son Zuciya. Āmeen
©Abu Maryam
24th Rabi'ul-Ākhir, 1447H
16th October, 2025
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Gobir Road Unguwar Rimi G. R. A
Kaduna