Three Stars Multimedia

Three Stars Multimedia

Share

Three Stars Multimedia

16/12/2025

GA DAMA TA SAMU!!!

Ka/Ki turo da daukar Video na gwajin kwarewar ka a wasan kwaikwayo na minti biyu kacal.

Domin samun gurbin shiga kayataccen wasan kwaikwayonmu na NAJERIYA KASARMU TA GADO.

DAMA CE GA KOWA DAGA DUKA FADIN NAJERIYA.

12/12/2025

Tattaunawa da Rt. Hon. Aminu Bello Masari akan Ayyukan Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ga Al’ummar Arewacin Najeriya.

Kashi na Day (1)

12/12/2025

KO DA NAKA KASO NA KWARAI:

Siyasa ba ta nufin gaba ko kiyayya. Idan gwamnati ta yi abu mai kyau, ya kamata mu yaba.

09/12/2025

Ku saurari sashin GANI YA KORI JI Kashi na 23.

Akwai bincike na musamman kan Ma'aikatar Masana'antu Zuba jari da bunkasa kasuwanci ta kasa.

DAUKAR NAUYI:
Rt. Hon. Dr. Abbas Tajuddeen GCON
Kakakin Majalisar Tarayya

GABATARWAR:
Al-Pambegua Media Concept

03/12/2025

Shirin DAMAKARADIYYARMU A YAU Kashi na 23.

25/11/2025

DEMOCRACY IN ACTION EPISODE 22.

24/11/2025

~DAMAKARADIYYARMU A YAU Kashi na 22

Daukar Nauyin:
Rt. Hon. Dr. Abbas Tajuddeen GCON
Kakakin Majalisar Tarayya

Powered by:
Al-Pambegua Media Concept

24/11/2025

~DEMOCRACY IN ACTION (EPISODE 21)

“This episode takes a deep dive into the Ministry of Regional Development, highlighting the real dividends of democracy delivered under President Bola Tinubu’s administration.”

Sponsored by:
Rt. Hon. Dr. Abbas Tajuddeen GCON
Speaker House of Representatives

Powered by:
Al-Pambegua Media Concept

Want your business to be the top-listed Media Company in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Kaduna
Kaduna
KD