AMINA SALIS
�𝐓𝐚𝐫𝐠𝐞𝐭 100𝐊�
�𝐘𝐨𝐮 𝐟𝐢𝐫𝐬𝐭 𝐟𝐨𝐥𝐥𝐨𝐰 𝐦𝐞�
�𝐖𝐫𝐢𝐭𝐞 𝐝𝐨𝐧𝐞�
�𝐓𝐡𝐞𝐧 𝐈 𝐰𝐢𝐥𝐥
14/11/2025
Ina son shi wlh please kutaya ni tagin din shi please 👇👇👇
princ
16/10/2025
AMINA SALIS Indai kana samun N400 a rana, tsaf zaka rike mace.
🙈
Up Nigeria!!!🇳🇬🇳🇬
Are we going to world cup? 🥺
15/10/2025
ALHAMDULILLAH🙏💯
ALHAMDULILLAH 🙏❤
MASHA ALLAH❤💯
MY SPECIAL ENGAGEMENT❤
ALLAH YA SANYA ALKAIRI🙏
Giey Prince AMINA SALIS
10/08/2025
Turkwaso da Maijidda a Lokacin Hutun Makaranta
Bayan bikin rufe makaranta da raba kyaututtuka, lokaci ne yazo na hutun zangon uku wanda shi ne zanhonnƙarshe a shekara.. Rana ce da ta kkasance mai cike da annuri, kowa yana farin ciki da hutu, musamman Turkwaso da Maijidda – waɗanda yanzu sun zama sabbin yara masu tsafta, kamshi da ɗa’a, sakamakon nasiha da labaran wa’azi daga sabuwar malamarsu, Malama Amina. Ƴar ƙwalisa.
Wannan lokacin hutun ya kasance na musamman a garesu ganin cewa tunda suke basu taɓa samun wata kyauta ba a lokacin rufe makaranta, amma gashi bana sun samu har kashi biyu-da ta ƙwazon karatu da kuma ta tsafta.
Amma a baya haka ake gama duk ɓukukuwan, babu kyauta ta ɓangaren ƙwazo ballantana kuma ta waɗanda s**a yi fice akan sauran fannoni kamar tsafta, ladabi da kuma rashin fashi da makara. Tsoffin abokansu da ke guje musu a baya yanzu sun soma zama da su saboda canjin halayensu.
Yayin da aka ce an rufe makaranta ɗomin hutu har sai zuwa watan Satumba, sai Turkwaso ya tafi Zaria don yin hutu tare da kawunsa, Kawu Bashari. Maijidda kuwa ta tafi Dakatsalle, ƙauyen da ke can cikin daji sosai don ziyartar Innarta Hajiya Salmai, wadda ke da ƴa sa’arta kuma sun shaƙu sosai. Sun daɗe suna yiwa juna alƙawarin kai ziyara domin sada zumunci sai yanzu Allah ya nufa.Dukan su biyun (Turkwaso da Maijiɗɗa) suna fatan za su huta, su more sabuwar rayuwa, su kuma ci gaba da jin daɗin canjin da s**a samu.
Amma akwai abu guda da ke damunsu – za su yi matuƙar kewar juna. Ba waya, ba hanyoyin sadarwa, babu WhatsApp, babu katin kira –haka su rabu da juna, kowa ya tafi da zuciyarsa cike da kewar ɗan uwansa waɗɗa ba zata misaltu da kalaman fatar baki ko wasu kalmomin marubuci masu cike da azanci ba.
A daren farko a Zaria, Turkwaso ya kalli sararin samaniya yana tunanin Maijidda. "Da ace muna tare yanzu," inji shi, yana kwance bisa tabarma a tsakar gida ana shan iska. Sai kawai ya jiyo muryar yayansa ɗsn wajen Kawu Bashari da ake kira Baba,Keep saɓoda sunan kakansu ne da AMINA SALIS
06/08/2025
Allah yasa mucika da imani 🤲🤲
06/08/2025
Jarumar Kannywood, Maryam Booth Ta Saki Sabbin Hotuna Masu Jan Hankali
06/08/2025
Jaruma Firdausi Yahaya
05/08/2025
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Chikun
Kaduna
Opening Hours
| 09:00 - 17:00 |