ASIYA BABA

ASIYA BABA

Share

Official, Asiya Baba

14/10/2025

Masha Allah. Allah ka mana jagora

10/10/2025

With ASIYA BABA – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

08/10/2025

FATAN NASARA A GARE KU MY FANS

08/10/2025

Kowa ya so me son shi

08/10/2025

Only God is 100%

08/10/2025

Allah ya cikawa kowa burin sa na alkairi

07/10/2025

ABBA GALADIMA: Duka samarin da su ka nunawa Sumayya soyayya tun daga aka fara shirin Labarina duk cikin su babu wanda ya iya acting na soyayya, wanda idan yana magana za ka ji yana taba maka zuciya kamar Abba Galadima.

Duk lokacin da yake fadawa Sumayya kalaman soyayya sai ka ji kamar ka yi hawaye saboda qawa-zuci....

Photos from ASIYA BABA's post 07/10/2025

Ikon Allah

06/10/2025

Mu kwana lafiya masoyan Annabi S A W

06/10/2025

Fadi abu ɗaya da za kai kewar shi in ruwan sama ya tafi

Photos from ASIYA BABA's post 05/10/2025

In dai ana maganar jaruman Fim ne a Kannywood, to daga wadannan kallo ya kare, sauran duk 'yan rakiya ne😎

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kaduna