Aminu Yusuf Rabiu
SARKIN IYA ZANCE ANNABI S A W BABU INDA-INDA MUSDAFA๐
INYAI MAGANA BA AFAKI GABALAGA MAI DUTSEN SAFA ๐๐๐
23/03/2026
Taqabbal Allah minna wa minkum May Allah accept all our acts of worship, forgive our shortcomings, and make us among His righteous servants. Eid Mubarak masoya shugaba s a w.
22/03/2026
โค๏ธ
22/03/2026
Eid mubarak masoya shugaba Allah yasa ibadunmu karbabbune Allah ya maimaita mana
20/02/2026
Insha Allah yau zamu fara gabatar da tafsirin Alqur'ani mai girma awannan shafi namu mai Albarka ฦarin bayani ๐๐๐๐aduba cikin hoton dake ฦasa mungode
20/02/2026
ASSALAMU ALAIKUM MASOYA SHUGABA ๏ทบ SABUWAR ฦASIDARMU MAI TAKEN NURULLAH 2 TANA KAN YOUTUBE CHANNEL ฦINMU MAI SUNA HUBBU RASULULLAHI S A W TV AYI SAURARO LAFIYA ๐๐ผ
16/01/2026
ุงููููููููููููููููููููู ูู ุตูููู ุนูููู ุณูููููููููููุฏูููุง ู ุญู ุฏู ุงููุงุชููููููููููุญู ููู ูุง ุฃูุบููููููููููููููููููู ูุงูุฎููุงุชูููููููููููููููููู ู ููู ูุง ุณูุจูููููููููููููุ ููุงุตููููููููููุฑู ุงูุญูููู ุจุงูุญููููููููููููููููููููุ ูุงูููููููููููููููููููุงุฏูู ุฅูู ุตูุฑูุงุทูููููููููููู ุงููู ูุณูุชูููููููููููููููููููููููู ูุ ููุนูููู ุขูููู ุญูููููููููููู ููุฏูุฑููู ูู ูููููููููููููููุฏูุงุฑููู ุงูุนูุธููููููููููููููููู ูโจ
16/01/2026
Sahibul mi'iraji kai ษaya
โKaฦurewa jibrilu tafiya
โAkaramu afarafu kiramun har barara suma suntsaya
โKatafi har yakece karaso - ฦaraso kakusa kar katsaya
โKai dashi -dashi kuka zauna
โShiyake faษar kun zauna
โFakana ฦaba ฦausani ciki na bayanansa yafurta Allah.
โ๐ผโ๐ผโ๐ผ Aminu Yusuf Rabiu
23/10/2025
Abin yabon Allah khairul warah shugaba na bazana barkaba shugaba. โฅ๏ธ
23/10/2025
Abun nufinku ba karami bane dole fikirar ku ma ta zama ba qarama bace.
โ๐ผโ๐ผโ๐ผ Aminu Yusuf Rabiu
23/10/2025
yaa Rasulullahi s a w โฅ๏ธ๐คโค๏ธ
23/10/2025
zaษinmu na Allah kaine s a wโค๏ธ
Fadamana halin sayyiduna Rasulullah s a w guda ษaya โ๏ธdakasani
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Lere Saminaka
Kaduna
DANALHAJI