Al-Amin Gamandi
Digital Political Strategist | Entrepreneur | SDG Pusher | Good Governance | Manufarmu Al'ummarmu |
It is getting to a level that traditional leaders could no longer pacify the people from revolting against government & political leaders. And let’s not take it for granted; people are quiet, they are quiet for a reason, because we have been talking to them.
Sultan of Sokoto
Do you know that Palestine is a diverse region comprising both Muslims and Christians Palestinians, Contrary to popular belief.
It is not solely a Muslim land.
Duk Shekara! Duk Shekara!! Haba Malamai!!! Meye Amfanin ilmi Idan Ba'a Aiki Dashi...???
Kai ilminka Bai Koyar Dakai Yin Maulidi Ba, Shi ilminshi Ya Koyar Dashi Maulidi. Aramma Meyasa Bazaka Riqe Naka Shima Ya Riqe Nashi Ba? Rahama Da Azbar Allah Ba A Hannunka Ko Hannun Waninka Ta Ke Ba, Meyasa Bazaku Bar Masuyin Maulidi Suyi Maulidin Su Cikin Aminchi Ba?
A Duk Bidi'o'i Da Akeyi A Duniya Ba Wanda Take Daga Maka Hankali Sai Ta Maulidi? Dan Girman Allah Ku Dena Tada Jijiyoyin Wuya Dan Ganin Sai Kowa Yayi Dai Irin Naku, Karku Manta Wasu Ma Addinin Namu Basu Yarda Dashi Ba...
Haba Malamai...
AlAminG✍️
Alhamdulillah Masha Allah!
Allah Ka Azurta Mu, Ka Wadata Mu, Kayi Mana Sutura Kuma Ka Rufa Mana Asiri Duniya Da Lahira Dan Alfarmar Annabi Muhammadﷺ
Social Media Have Sacked Mele Kyari
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Jos