Muhammad gwani
gashi inji the best
4 sale
27/11/2025
إنا لله و إنا إليه راجعون، إن لله ما أخذ وله ما أعطى وكل شيء عنده بأجل مسمي، فلنصبر ولنحتسب.!!!
Innalillahi wa Inna Ilaihi Raji'un.
Allah Ya yi wa Shehu Dahiru Usman Bauchi rasuwa. Muna roƙon Allah Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa.
08/09/2025
Adadin wadannan mutanen babu wanda aka bashi ko sisin Kobo domin ya halarci wannan maulud
06-09-2025
Kowa ya zone Saboda Annabi Muhammadu sallallahu alaihi wasallam
Amma yanzu wani Saboda kiyayyar bayin Allah sai kaji yace Taron Yan Bid'a
To Alhamdulillah 🥰 inde Taron Son Annabi s a w Ne Bid'a to har abada acigaba da kiranmu da Yan Bid'a
This is jos north plateau state Nigeria
Duk lokacin da ka tashi rokon Allah, ka roke shi gafara, domin matuƙar ya gafarta maka ba zai tozarta ka ba.
Ahlan bi shahril Maulidi
Zakkarana bil Mahtadi Aslil usuuli Sayyidi
Habibunal Mubajjali
S.A.W
31/08/2025
Hi
23/07/2025
Wata mata suna cikin karin kumallo tare da mijinta, sai ta kalli tagar da ke kallon waje, ta ga makwabciyarta tana shanyar kayan wanki. Sai ta ce wa mijinta:
"Ka duba wani irin wanki, sam sam bai fita ba. Wannan matar ba ta iya wanki sosai ba."
Mijinta ya kalli tagar amma bai ce komai ba, ya yi shiru.
Kullum idan makwabciyarsu ta shanyar wanki, sai matar nan ta maimaita wannan maganar ga mijinta.
Wata rana, sai ta duba tagani sai ta ce wa mijinta:
"Subhanallah! Kalli wankin ta na yau ya fita sosai kuma yayi kyau."
Sai mijinta ya ce mata:
"Abunda ya faru shi ne yau na farka da wuri sai na goge tagar gidanmu da kura da datti s**a taru s**a yi yawa a kai."
KU FITO MANA DA DARUSSAN DA KUKA DAUKA DAGA CIKIN WANNAN LABARIN.
Awasu lokutan muna tunanin daura ma wasu laifi alhali mune masu laifin
I got over 150 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉
18/07/2025
Rasuwar tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ka iya tuna wa al'ummar ƙasar abubuwa da dama, kuma ƙila babba daga ciki shi ne rasuwar wasu shugabannin na baya da kuma halin da waɗanda ke raye suke ciki.
Shugabannin Najeriya da s**a rasu da dalilan mutuwarsu - BBC News Hausa Najeriya ta yi shugabannin ƙasa 16 tun daga 1960 lokacin da ta samu 'yancin kai, amma shida ne cikinsu ke raye zuwa yanzu.
Babbar Ni'imar Aljannah Acikinta Akwai Annabi Muhammad ﷺ 🥰🥰🥰
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Jos
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 11:00 - 15:00 |