Baffah Rng

Baffah Rng

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Baffah Rng, Digital creator, mautech yola, Jimeta.

24/04/2024

Innalillahi wa inna ilaihi Rajiun 😭😭😭
I lost one of my favorite and close friend Fareedat Aleeyu
Jana'iza today 10am futy

23/04/2024

Sarakunan Arewa sun Miqe tsaye don gaisuwa ga Sarkin Kano na 14 Khalifa Muhammad Sanusi II

A yayin taron hadin kan addinai da kuma bikin kungiyar masana abinci mai gina jiki ta kasa, Sarkin Kano Khalifan Tijjaniya Muhammadu Sanusi II ya shiga wajen taron tare da Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima, Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar da Gwabnan Jihar Nasarawa AA Sule. Bayan shigowar ne Mai MarTaba Sarki Khalifa ya isa teburin sarakunan arewa inda take suke miqe dan gaisuwar girmamawa gare shi. Sarakunan dai sun hada da Mai Martaba Sarkin Bauchi, Sarkin Zazzau, Sarkin Argungun, Sarkin Lafiya, Sarkin Nasarawa, Sarkin Illorin da dai sauransu

23/04/2024

Allah ka kawowa talakan nigeria sauki kasa ya cika da imani

Ministan wutar lantarki na Najeriya Adebayo Adelabu ya ce kamfanonin sun hada da na Kano da Ibadan da Kaduna da Benin da kuma Abuja.

Ya kara da cewa za a sayar da su ne sakamakon kudi da ake zubawa amma babu wani sauyi na azo a gani.

Photos from Baffah Rng's post 23/04/2024

Mata kudau turame yayi kuma kuce nadi dai anyi sarkin Kano Sanusi !! Alfahari Yan Kano

23/04/2024

kura koda sasari saida mutum ga kura allah naso mutan gari basa so

Want your business to be the top-listed Media Company in Jimeta?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Mautech Yola
Jimeta