MAIR RNG
Jigawa ta malam Aminu ce da yardar Allah
12/03/2023
A ZAƁI CANCANTA
Assalamu Alaikum Jama'ar Jihar Jigawa!
Ina mai sake gabatar muku da kaina a matsayin ɗan takarar gwamna a jam'iyyar mu ta NNPP ƙarƙashin jagorancin Sen. Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso.
Idan na cancanta da ku zaɓe ni ina fatan N500 ko N1000 kou Taliya ko wani abu da wasu s**a ajiye domin siyan ƴancin jama'ar wannan Jiha ba zai hana ku zaɓe ni ba a ranar Asabar.
Mu tuna shekaru takwas ɗin baya, sannan kuma mu duba idan aka ce za'a ƙara wasu shekaru huɗu a haka.
Allah ya bamu ikon zaɓar shugabanni nagari.
Nagode!
Aminu Ibrahim Ringim
(Ɗan takarar Gwamnan Jihar Jigawa a Jam'iyyar NNPP)
23/03/2015
Da yardar Allah Mal. Aminu Ringim ne zai lashe takarar gwamnan jihar jigawa domin cigaba da aikin baba Lamido domin yayi mun gani kuma shine wanda ya cancanta ya da kujerar gwamnan jihar Jigawa
Allah muna tawassali da sunayenka 99 ka baiwa Mal. Aminu Ringim mulkin Jigawa ameeen
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Jigawa
JGW