couture by RUNE
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from couture by RUNE, Clothing (Brand), Jigawa.
✨We specialize in bespoke dress/ RTW 0 to 12years Abayas,
♦️kids dress Both Girls nd boys👫
♦️ kayan Sanyi,kayan Shan iska, panties, kids turbans and more
♦️Nation wide delivery ✈️
♦️ location; jigawa state
12/05/2026
Ba foreign bane da hannu na nayi shi🥰 amince Allah ya tabbata ah gare Ku mutanen arziki 😍
zo kibani 5k nabaki na Dan 1y
08167770063
Jigawa state
karka sake ni'imar wani ta hanaka kwanciyar hankali
ka nema awajen Wanda yabashi kaima zai baka
Allah ya tsare zukatanmu daga aikata hassada
Jigawa
08167770063
23/12/2025
Duk Mace Mai Neman Halak ALLAH Ya Saukaka Mata Hanyar Nema.
KO Dan like bazaki Danna min ba hb ke kuwa
Shegiya TikTok 😂🤣
Tun jiya Ake gulmar anyi haihuwa a kannywood Amman an rasa mai k**a sunan mai jego
23/12/2025
Ina iyayen Yan matan ne Ku ma ban manta daku bah 😍 hajia biyo ni DM Musa labule 💃🏻 kayan nan sun hadu kyau iya kyau we deliver worldwide 👍🏻 free delivery to Kaduna this week joint delivery to katsina Insha Allah 😍
21/12/2025
Congratulation Amarya Allah ya sanya alkhairi ya baki zaman lafiya
Wani comment section na shiga, sai ji nayi ina buga kafa ina dariya… 🤣😂🤣
Akwai yan ikka a sahar nan..
Kallo kyauta ne mallakan su kuma sai an bada abun sadaka 😍 Muna free delivery to Maiduguri damaturu and potiskum 08167770063
21/12/2025
Hi mommies ykk all 🥰😊
Nifa babu abunda nafi kauna k**ar naga iyalan baba sun fito tsaf tsaf abun su sunyi kyau 💃🏻🥰
Bespoke ne 😊
jigawa
08167770063
07/12/2025
Reviews 🔥
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Jigawa