Dan Modi Movement Organization Dmo 27

Dan Modi Movement Organization Dmo 27

Share

Awareness and Mobilization

18/03/2026

Falle 2 ce

Insha Allah👏🏼

16/03/2026

Cikin Wannan Daren Allah ka jiyar da mu Alkhairi Irin wanda bamu taba jiba!

Amin Ya Allah👏🏼

Photos from Dan Modi Movement Organization Dmo 27's post 12/03/2026

HE Dr. Malam Umar A. Namadi. FCA tare da ‘Yayan sa na hali Honorable Tasiu Adam Abubakar da Honorable Najibullah Falalu Allah Yacigaba da Shiga Lamuranku👏🏼

11/03/2026

Ba Maganar Sulhu👌
Ba Kayan Sulhu😅

Agaban Su Za’ayi Komai🤨

11/03/2026

Hon Tasiu Adam Abubakar
Hon Dady Ringim
Hon Amb Muhammad Salisu Seeker
Hon Garba Muhammad

Mutanen nan Akan Danmodi Saidai Akashe Su Domin Duk Wani Fadi Tashi Indai Akan Mai Girma Gwamna Ne wlh Sai Inda Karfin su Yakare.

Muna Miko Kokyan mu Akan RAMADAN GIFT Domin Ba’a Kai Koke Wajen Wanda Kasan Bazaimukuba Domin Tallafawa Wannan Kungiya na Dan Abin Siyan Sugar 👏🏼

Daga
DMO STATE MEDIA

10/03/2026

Allah Ya Lalata Shirin Magautanka HE Malam Umar Namadi. FCA👏🏼

fans
Danmodi Actions Network
Dan Modi Movement Organization Dmo 27
Asuwaju Danmodi Yanzuma MukaFara
Danmodi Frontiers
Danmodi Actives

03/03/2026

Dan Gidan Baba Danmodi Hon. Tasiu Adam Abubakar

28/02/2026

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

‎Mai girma Shugaban Ƙaramar Hukumar Sule Tankarkar,
‎Hon. Tasiu Adam Abubakar BSc, FIPMD (Farin Jakada), na farin cikin gayyatar daukacin al’ummar Ƙaramar Hukumar Sule Tankarkar zuwa bikin rabon kayan tallafin Ramadan (Ramadan Palliative) ga al’ummar ƙaramar hukumar. Wanda za'ayi Kamar haka

‎RANA:
‎Lahadi, 1 ga Maris 2026

‎LOKACI:
‎Karfe 10:30 na safe

‎WURI:
‎Gidan Gwamnatin Ƙaramar Hukuma (Duplex), Sule Tankarkar

‎Kayayyakin da za a raba sun haɗa da:

‎Shinkafa
‎Taliya
‎Gero
‎Atamfofi
‎Shadduna
‎Kuɗi

‎Kimanin mutane sama da dubu uku (3,000+) ne za su amfana da wannan tallafi, ciki har da marayu, masu ƙaramin ƙarfi, yan'siyasa da sauran mabukata a faɗin ƙaramar hukumar.

‎Ana sa ran halartar manyan baki domin ƙaddamar da wannan gagarumin shiri na alkhairi.

‎Muna addu’ar Allah (SWT) Ya kawo kowa lafiya, Ya sa a gudanar da taro cikin nasara da kwanciyar hankali, Ya kuma mayar da kowa gidansa lafiya.

‎Allah Ya sanya wannan tallafi ya zamo alheri ga masu cin gajiyarsa, Ya kuma saka da alkhairi ga Shugaban Ƙaramar Hukuma tare da ƙara masa ƙarfi da basira wajen ci gaba da hidimtawa al’umma.

20/02/2026

Barka da Shan Ruwa Leader💥

Honorable Tasiu Adam Abubakar Allah ya Amshi Ibadunmu yasa mai lada mukayi👏🏼

06/02/2026

Allah Yayima Yadda Kakeso Dr. HE Malam Umar A. Namadi. FCA👏🏼

Want your organization to be the top-listed Government Service in Jigawa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Kafin-Hausa
Jigawa

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00